Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version with English Subtitles | Kano-NG | Episode 11

preview_player
Показать описание
Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.

Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya da mace daya wanda basu sa juna ba kuma basu taba ganin juna ba, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match.

Subscribe to @musaafrica
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Dan Allah kudena kawo yara wanda bada gaske suke ba wannan kawai wasa yazo bawai dagaske yakeba dan Allah kudena kawo mana irin wadannan

USMANYUSUFADAM
Автор

Gaskiya Aisha tayi mace me hankali babu raini ga haquri duk irin abinda yafada besa tayi fishi ba allah ya bata miji nagari

musamuhammad
Автор

Gaskiya idan irin wannan zaadinga kawowa zamudaina kallah

ibrahimabubakar
Автор

Wlh duk maai neman macen aure mai hakuri da tarbiya da sanin yakamata toh wnn baiwar Allahn Aisha tacika kowanne sharuda, inamata fatan Alkhairi ubangiji Allah yabata miji nagari wanda zai kaunaceta tsakani da Allah

Wlh nikaina yarinyar ta tashi kaina sbd hakurinta da kimanta, sannan ga iya magana cikin girmamawa

Allah ubangiji yabamu arzikin da zamuyi muhalli muyi aure

Amin ya rabbil Alamin 🙏

iliyasuhussain
Автор

Wai he is a popular man, and yet I never heard of him.

omararts
Автор

Gaskiya yaukam kun kawo mana dan shirme ne kawai yaron nan kawai comedy baiyi tsari ba

Abdulrazak_Abubakar
Автор

Actually the term "ƴar talaka or ɗan talaka" or such words should not be used in this house pls, because it's just like you are going in to another page. So pls any body who comes here should avoid such words pls. Because the girl will feel like she's insulted or something like that.

SadeeqAliyukola-muym
Автор

Dan Allah ku dinga tantace wanda zaku kawo irin wanna wuri

Ban ji dadi chin mutunci na

jibrinisah
Автор

Gaskiya Ina bibiyar wannan Shirin
Amma na yau kwata-kwata baiyi ba

abubakaribrahim
Автор

A gaskiya Musa Africa Wanna yaro Bashi da Mutunci Banji Dadi walaqanci da yayi wa yarinyar Nan ba

UmarMuhammad-qnmm
Автор

Asm dan Allah mussa.kadena kawo Yara dan Allah

pizgpif
Автор

She is acting matured and she's cute and decent❤

Mustaphabayya
Автор

Nah comedy this guy comes do I swear 😂😂😂💔 but sha u burst my head 😎

mustaphabakari-wv
Автор

The boy is not serious, he has the mentality of a kid.
Mussa does not bring people who are not serious to Allah.
God bless you.

zxcisky
Автор

Wallahi inada interest akan Aisha Ina gama project next month zanzo insha Allah ❤

YusufMuhammad-wrrr
Автор

Dan Allah kiringa kawo maza masu hankali haba don Allah yarinya me hankali Ammah kun hadata da Sha Sha Sha

ndtobly
Автор

Gaskiya oga musa idan kana kawo irinsu zasu rage armashin wannan shirin wlh.

AbuJabeer-qwzo
Автор

Bilal talk say he be robot he no dey date wetin carry him come 😂 if not comedy 😂😂

mustaphabakari-wv
Автор

Wannan karan abun naku ba ma'ana kwata kwata bai iya magana

Oldcentmic
Автор

Who else disappears after first 3mns of the interview

abdulrasheedmusa