Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version with English subtitles | Nigeria | Episode 4

preview_player
Показать описание
Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.

Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya, mace daya wanda basu san juna ba kuma basu san zasu hadu a gurin nan ba amman kowane cikin su yasan yadda wasan yake, wasa ne inda ake neman masoyi ko masoyiya, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match kuma akwae kyauta mai mahimmanci da zamu basu.

#trending #explore #hausa #viral #africa #blinddate #love #new
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Masha Allah, Very Good ansamu chanji mai kyau compare to previous videos, Allah ya hada kowa da rabon sa, when you watched, both of them are telling the truth from their back of their mind, haka ake so asamu fahim tar juna,

Sanna bu na garshe shine, yazamana kowa yasan genotype, kusan shine abu na farko a yanda zamani yake tafiya .

zahraddeennuhu
Автор

Allah sarki Allah ta'ala ya hada kawunan ku har yakai gakunyi aure 😊😊😊

MrsamamaJariri-jsvq
Автор

Wonderful now the thing is getting interesting please Musa B4 you bring anybody just know that Maturity Matters❤

abbakarsurajo
Автор

I like the way the ladies are dressing ❤❤❤ it giving

nusaibaabdulhadialiyu
Автор

Ma sha Allah tabarakallah, Allah yasan ya albarka... Ya halalta muku junanku cikin aminci, Ya kuma sanya fahimtar juna, Amin.

Sai mun zo bikin sunan firstborn Angon Fatima😘👍😀😀😀

ahmadabdulkadir
Автор

This guy knows exactly what he wants.

On the hand i feel girl dinan is not suitable for him, she keeps asking irrelevant questions and she seems cold.

Ana magana kina latsa waya 😅😭

mohammedsani
Автор

Fatima, is very intelligent girl and knows how to get what she wants.
I love her vim and smartness.
She nearly got the guy confused
Ma Sha Allah. Sis

baaagudubala
Автор

Ban ga dalilin sanar da mace abinda nake samu ba, kawai idan ina sana'ar yi kuma tana sona a haka shikenan.

MuhammadAhmad-zzui
Автор

Can’t wait for the Christian aspect Too if u don’t mind

jamiuabdulganiyu
Автор

Such great content, please continue making stuff like this. I'm really learning alot

MrWayne
Автор

The first time abun be burgeni ba she ask so many question, ba wani emotions a fuskarsu wllh bawan allah wahalar dakai zatayi 😂.

muhammaddayyab
Автор

Bro run for your life... She is a golddigger.... I repeat she is a golddigger😎
Just see how she wasn't paying attention to him then all of a sudden after mentioning something like 100K per event, he got himself a 100% of her attention😂

Shatane
Автор

I can testify kai mai hakuri ne sosai M Nura

usmanaliyumasanawa
Автор

Gsky Bawan Allah Yayi Sbd
Duk Yake Mgn Aikai Shine
Hujja Ta Aure Realty knn

NajmuddeenHassanB
Автор

She doesn't like traditional boy and she forgets that tradition define us

almubarakmuhammadadamisiak
Автор

Gsky babu abun da zance saide Masha Allah gsky Fatima she is a good wife material sbd a tmbyn da Muhammad ya Mata bbu abun da ta Fara kawowa sai addini da tsoron Allah hakan yayi but Fatima let me give you small advice if you have serious conversation with someone pls & pls keep Ur phone aside that's the only problem she have and hold your Muhammad tight his a good husband material too Allah ya tabbatar muku da alkairi

redsniper
Автор

Gaskiya shi gayen yayi, ita matar ne da alama zaa samu matsala da ita, batada murmushi, kuma batada nuna kulawa, ana magana tana scrolling waya, and in a serious tone, gaskiya bai dace ba, kuma tacika zakalkalewa dayawa, da alama bazaji tsoronsaba, amma shi yanada yanayin jin nauyi ko tsorone oho

ZulaihatFaisal-gezp
Автор

Kar ka aure ta, so take tayi wuf d Kai, 😅😅 taji kace kana samun 100k tashi daya.

jifulbe-gupo
Автор

Very interested program. Watching from FCT ❤

AbubakarHussaini-bgbu
Автор

Umm well i dont knw why shes all about ya tura so early n she wasn't payung attention untill she heard of his income anywsys i wish them all d best d guy is very matured n i think he handled d conversation well.

yahayaalhassansaadatu