Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version with English Subtitles | Kano-NG | Episode 10

preview_player
Показать описание
Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.

Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya da mace daya wanda basu sa juna ba kuma basu taba ganin juna ba, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match.

Subscribe to @musaafrica
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Dan Allah a cigaba da kawo mana matured people ba under-age ba kananan yara wadan da basu san me suke yi ba suta mana yarinta suna kona mana rai
What a matured match! 🎉 Best episode of all ❤

ummuabdullaah
Автор

Dan Allah arinrga kawo masu hankali kamar wadan nan kuma dan Allah adan dawo mana dasu dan jin yaya soyayyar tasu take ayan zu ansamu cigaba hakan muke fata insha Allah ❤❤❤❤

abubakarmahammadbashir
Автор

ba'a taɓa shirinda ya burge Ni ba kamar wannan ♥️♥️♥️

Abubakarsani-sqps
Автор

Masha allah a gaskiya MLM Yusuf din Nan y burgeni koba komai yanuna wa duniya matsayin matar sa a zcyrs Kuma wannan firar tasa n Kara gamsuwa ba rashin so ne kadai ko gazawa kesa namiji yawa mace abokiyar zama aa kaddara ce Allah y hada kawunan su Baki daya yasa itama fiddausi tayi koyi d ita naga alamar itama tanada natsuwa d tarbiyya Kuma abin duniya Bai dametaba

HabibaMuhammad-uigs
Автор

Wannan shi ake kira da koda me kazo anfika, kano ta dabo timbin giwa, i really respect my kano people

amnasztv
Автор

Gaskiya wannan iyayanta sun mata addu’a kafin ta fito allah tabbatar da alkairi gaskiya bantaba kallan kalar wannan ba

MuhammadMustapha-xi
Автор

Masha allah gaskiya naji dadin wannan hadin allah ya tabbatar da alheri fatan alheri agareku allah yayi jagora

abubakarsadiq
Автор

Gsky Abun Yayi Tunda Ake Hada Baa Taba Yadin Da Yabada Shaawa Da Burgewa Ba Kmr Wnn Shirin Gsky Gsky Masha Allah.. 🙏👏🙏

NajmuddeenHassanB
Автор

Machallah..🎉🎉🎉 wannan mlm Yusuf ya birgeni wlh at least you show that he loves his wife..and the girl i think she will be a good wife wlh...omoh Allah ya sanya alkaire

SharifatAlhassane-nnod
Автор

Honestly, this is one of the best episodes so far on this program.

There are a lot of lessons in it such as Appreciation of ones' existing partner, Being Honest with the intended spouse and Made Plans known and open!!!

May ALLAH SWA strengthen your ties with your family ASP and Firdaus showed us the kind of family she comes from, something one would be proud of.

salihfaransa
Автор

I salute for ASP, this one is more serious than the once before👍🏻, congratulations 🎉 ASP

abnaph
Автор

Masha allah 🙏 wannan shine the best hadin danagani naji araina wannan yayi daidai Allah ya tabbatarda aminci da kyaunar juna tsakaninsu Allah ya tabbatar da alkairi

yahayasani
Автор

GOD THE GIRL IS REALLY CALM.... And this makes sense...

AbdullahiSuleimanBalarabe
Автор

Gaskiya wannan shine na farkon abin da yayimin dadi sosai

dtxuryk
Автор

I’m real appreciate this ASP Allah sanya Alkhairi

Mudassir-shinkafi
Автор

Gaskiya vest ever in this program, mlm yusuf you are so kind and honest wish you all the best fiddausi and mlm yusuf

salisumamuda
Автор

This is one of the mature dating conversations ever in this program. Allah Ya tabbatar da Alkhairi 🙏

ibrahimhussaini
Автор

Ma Sha Allah Allah ya bamu majaje masu Albarka Allah yasa ma wanna programme din Albarka, Allah ya baku ladan yi

rukayyasalisuel-mansur
Автор

Maasha Allah❤ I'm impressed. Maturity gata ba wani hayaniya. Allah's khair

NajaatuShehu-vpyt
Автор

Yah Rabbil Alamin 🤲 yadaidaisasu wllh sun birgeni sosai Dan Allah kuringa kawo mana irin wayannan 😊

ymekjto