Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version with English Subtitles | Katsina-NG | Episode13

preview_player
Показать описание
Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.

Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya da mace daya wanda basu sa juna ba kuma basu taba ganin juna ba, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match.

Subscribe to @musaafrica
Комментарии
Автор

Find your match gone wrong, just as expected 😅

ameeray
Автор

Don Allah dubeta tsiriruwa sila kawai 😏 wai ita kyakkyawa takeso 😮 wannan yakamata ahadata da bilal vila sarkin rashin mutunci 😂😂

cjrnqiv
Автор

Gaskiya a ringa yin na rufe fuskar nan😅
Abun yayi dadi😁💫

ZainabUsmanrimi
Автор

Wow wannan Karo Tsarin yayi
Saidai banjidadin yadda baiyi Mach ba ' Ni Autan Matasa On Top Ina miko gaisuwa

ABNUR_ENTERTAINMENT
Автор

Ba wanda ke zabar yanda zaizo dunia a ganina bé kamata ache muna hakan ba

MinalHaruna
Автор

Maganar gaskiya wannan tana da matsala. Wannan gayen in dai yana da sana'a da hali mai kyau, ai ba wani aibu.

sultansyr
Автор

Ja'ira wai 'kyansa bai min ba, itama ko fasali babu, ke yanzu dan 'kwal ubanki kina mace har wani zabine dake, ai duk wanda jira zaiyi azo masa to bashi da zabi.

mustaphatijjanimuhammad
Автор

Musa da alamu fah kai ta gani
Naji tana fari mai dan jiki

malikabdulkadir
Автор

Wanna kanta murmure inkasake saintacinye maka jari😅😅

MustaphaIbrahim-hk
Автор

Gsky wannnan salon rufewa daters idanu gsky beba yakamata a daina rufe musu idanu wadanda sukazo neman match yakamata at first suga junansu, so I really don't support cover the eyes of daters.

Abdunnasirlawan
Автор

Gaskiya wannan karo musa africa abun yayi dadi ssai videon yakara fitowa da sabon salo ssai kuma kana kokari matuka allah kara basira

Abu nagaba kuma shine muna rokon da a nemo mana wasu wanda sukayi abaya akara tattaunawa dasu domin mutane sukara fahimtar abun bana wasa bane kuma da gaske akeyi amman yarinyar nan tayi tsiwa daya kuma ai shi kyakkyawa ne yanzu dai zamu tara a gaba muga wani kalar mutane za'a kara kawo mana

AlhassanIshiyaku
Автор

Allah yasa ku gane cewa ba kananun yara kawai suke kallon ku ba

Hussaini
Автор

You missed gsky, decent guy dashi ga confidence ga iya mgn amma kiyi rejecting. Lallai qwailaye se ahnkli wlh

JafarIsah-yuqq
Автор

Gaskiya wannan yarinyar nan bata yiba yafita kyau

LawalidyashLawali
Автор

Allah sarki waifanan ita mai kyau takeso bazataso maikyan hali bah

MammanSaniMoudaha
Автор

Manene yasa Voice naka yanxu take wani iri bata fita Normal like kalar tasu

BA_SO_BA_NE
Автор

Tofa wai ita Mai Kyau takeso wannan tasamu lfy 😂

idrisauwal
Автор

Inbanda kuruciya kince komai nasa yayi Amman sbd bashida kyau baiyimikiba, kuma ahakanma yafita kyau, shi namiji indai yanada sana'a ynd hali mai kyau shikenan

zdhiqtz