Find Your Match [Makauniyar Soyayya] | Hausa Version | Kano-NG | Episode 16

preview_player
Показать описание
Find your match or blind date Hausa Version is a game played by two opposite genders that are trying to find love.

Wannan wasa ne inda zamu gayyaci namiji daya da mace daya wanda basu sa juna ba kuma basu taba ganin juna ba, daga qarshe idan sun yadda da junan su toh yazama match.

Subscribe to @musaafrica
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Wallahi dana ganshi na ɗauka bagidaje ne, amma yanayin qualifications nashi dakuma yanda yake magana awayance ya tabbatar dacewa he is the right person yasin 😂▶️👍

Myman
Автор

Daga Kebbi State wanda ke Kebbi yy min like

usamayusuf
Автор

Yakamata ace kuna kawo har zawarawa🙏🙏🙏

Abubakarsani-sqps
Автор

Masha Allah oga I wish you all the best 🇩🇪🇳🇬

nassiribraheemobiazo
Автор

Allah ya bashi wanda ta dace dashi, ita kuma Allah ya ganar da ita

ibrahimmuhammad
Автор

Musa Dan Alla shirinan dakukeyi in aiyi aurekusamanabidiyo aure

حساب-دظ
Автор

Is just that he didn’t mach her intentions but he looks an integrity .but from initiating it seems they gonna mach 😊.am craving to see ya at kaduna gaskiya

abdulkarimsaleh
Автор

Idan banda tsabar iyayi irin nata tace wai yara 10 takeso. Munga ynd zaata iya dasu awannan zamanin. Sbd bata da aikinyi se yara. Maganar kishiya kuma, tagama zagaye zagayenta ta auri wanda bashi da mata kuma yarangado mata kishiyar muga ta dabararta

khadijahjibrin
Автор

Hmm kanwata ina ban bake wannan lokacin wake san yara da yawa, ke dai kawai kice ba kya san kishiya shine..

Ibrahimsurajorabiu
Автор

Yakamata a shigo mana garin Gombe zamo so hakan Insha Allah

yahyaabubakar
Автор

Kaji masu yare 2 😂 Yes ko No aiki ya sameka Farfesa 😅😅

awaisukantahabuawaisukanta
Автор

Hmmm walahi kishiya ne bata so mun gano ki abar muta kayan ta 😂

hashimuumar
Автор

Hoton matansa ne a screen din wayarsa luv wntin tin 🎉😊 ko ni kadai na lura😂

hauwatijjanijungudo
Автор

😂😂 I thinck this is the best episode ever

lawalmohammed
Автор

Gaskia he is very okay mata dai baa iya masu

shafaatuharuna
Автор

Kuriqa barin natural voice na mutane mana...

abuibrahim
Автор

Munga wayar mallam, kamaida ita aljihu

malikabdulkadir
Автор

Before i like this program but now some ladies too the dinied accept the love true the program

isyakumagaji
Автор

Toh sedai muce mata Allah ya takaita jira

ShamsuddeenSalisu-clno
Автор

Da Allah voice din nan ana editing Yana yawa

AbubakarSiddeeq-xjir