GARWASHI SEASON 1, EPISODE 10 ORIGINAL.

preview_player
Показать описание
@Saira Movies @AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED @Maishadda Global Resources @Ali Nuhu tv
@BAKORI TV @ABNUR ENTERTAINMENT @daddy hikima tv
@GIDAN SARAUTA SEASON 2
@LABARINA SEASON 9
@KISHIYATA SEASON 6
@MANYAN MATA
@BARAUNIYAR AMARYA
@DAN JARIDA SEASON 2
@UKU SAU UKU
@AHALI
@UMARNI

#garwashi #movie #ukentertainment #kannywood #hausa

Licence code - UNTDA4R2FC
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Wanda yake tunanin gaba presdo ze auri mau yamin like

ayshamuhammad
Автор

Masu cewa a ragewa asma'u wahala ai itace labarin gaba daya, , darasin film dun duk Yana tattare da ita, , komai Kuma lokaci ne, , xata Samu sauqi gaba insha Allah

aishahussainis
Автор

Wannan series din fa Yana haskawa Maza iyalinsu bayan Babu su

LauraSalazar-zu
Автор

Dan Allah Ataimaka wa Mardiyya da Mijin Aure Tana Da Hali Me Kyau 🙏🥰

SADIYAMUNIR-
Автор

Gsky baban asmau nada ban haushi wlh, Allah yasa Kar abashi kudin Mara xuciya

AHMADSAADATUALIYU
Автор

Alhamdulillah ma u dai presdo ne ze aureta 💃 sabida daman film din novel kuma novel hk yake farko a samu kyakkyawa bata cikin kwanciyar hnkl dg baya ta hadu d wanda ze aureta amman se sun gama fada tukuna se a sasanta 🤸😂

FaizayahayaSalihu
Автор

Allah ya Kyauta, Talauci baiyi ba Allah Kamana tsari dashi, da Kuma mahaifi irin na Asma'u

doctorfreesh
Автор

Allah sarki mardiyya❤ Allah ka barmu da qawayenmu na amana

nanaarab
Автор

Wanda yake bakin cikin bakin halin baban mau yadannamin liking dan Allah

MaryamAlhassan-jubq
Автор

Dan allah ataimaka wa wannan yarinya tadan samu sauki darakta

bilyasojatv
Автор

Nidai harna Fara tunanin presdo ne ze auri ma'u 😊

muhammadasmau
Автор

Duk Wanda yatsani baban ma u Yamin like

brahimlanssari
Автор

Gaskiya yawan talla ya fara rage mana armashin kallo

DSulaimanTv
Автор

Film din novels mu har min San abinda zaifaru Nan gaba😂 domin Qasim shi zai aure ma'u ❤yayin Jamila nagudu takeso qanwarta ta aure Qasim saboda kudin gdn su, tabbas ma'u suqune Bata qare ba domin akwae su Jamila nagudu agaban ki😢

InnocentArcade-pjwc
Автор

Hmmm mahaifin asma u wlh haushi yake bani wannna wani irin uba ne😢😢😢

morganam
Автор

Allah wadaran naka ya lalace😅baban asma'u zaici kudin marayu😂

fiddausiyahaya
Автор

Gaskiya anyi tshohon banza in aka samu true life 😅

aliyyahmad
Автор

mashaAllah the series is dope ❤️❤️❤️ daddy asmau is a clown 🤡

AbdulrazaqFatimah
Автор

Dan Allah asa mudan yasake samira lami kuma ta mutu

hawwauhdaura
Автор

Oo ma, u Allah yasa eyakacin wahalan kenan

MaryamIsah-icbd