GARWASHI SEASON 1, EPISODE 9 ORIGINAL.

preview_player
Показать описание
@Saira Movies @AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED @Maishadda Global Resources @Ali Nuhu tv
@BAKORI TV @ABNUR ENTERTAINMENT @daddy hikima tv
@GIDAN SARAUTA SEASON 2
@LABARINA SEASON 9
@KISHIYATA SEASON 6
@MANYAN MATA
@BARAUNIYAR AMARYA
@DAN JARIDA SEASON 2
@UKU SAU UKU
@AHALI
@UMARNI

#garwashi #movie #ukentertainment #kannywood #hausa

Licence code - UNTDA4R2FC
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Wnn kawar asamau kawa tagarice wkh allah sarki da ace anqsamu kawa irinta da anfuta

gimbiyyabilkisu
Автор

Allah yabarmou da annabi Muhammad saw 🥰🥰

AhmoudouAbdourahamane-wu
Автор

Ya Allah karka jarabcemu da abinda bazamu iya bah Alfarmar shugaba saw🤲

Maryam-vfji
Автор

Wayyo wuyana😅😅😅
Masha Allah ubangiji Allah yasa makar yanda nagama kallon wanna shirin nayau Allah yasa haka zamu gama da duniya lpy lahirarmu ma tayi kyu


Please directo gsky kuna gogari amma dan Allah kurage wannan tallar wlh tayi waya sanna kuma samira matsinta yayi waya komai miji2 tabakin atika😅😅😅😅
Ita kuma salamatu tadan rage turɓune fuska Please 😅😅gidan mlm sani akui chakwakiya domin kuwa shi goganma banganshiba😅😅😅😅Allah yakara daukaka

ShafaatuJamel
Автор

To those behind this movie Jazakallahu khairan the lesson are huge. This are the common realities in our societies and contemporary North 💔😭

usmanusmanibrahim
Автор

Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai Allah yabiya ❤❤❤

issoufouibrahima-rltb
Автор

Allah ya kara basira da daukaka Muna godiya sosay ❤❤❤

ummisarauniya
Автор

Allah sarki asmau abin tausayi, ya Allah Kada ka jarabtamu da abinda yafi qarfinmu

HadizaAbdulaziz-dl
Автор

I'm in hurry to watch this movie 😻♥️

KHADIJAMUHAMMADSANI-dlwu
Автор

Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞

usmanibrahim
Автор

Acikin wannan film din allah ya tsinema samira duk Wanda ke tari dani yace amin

iam_shamsu
Автор

Wanan lbr koh haka yasaya akoi darasi aciki, Uban giji Allah yasa mufi karfin zuciyanmu nifa har hawaye yana fita an ina kalo kai abun yana tabamin zuciya koh shakka bbu akoi iyayen marayu wanda suke irin wanan halin 😭😭🤲🏻

JR_KOREDE
Автор

This movevice is very important in our sosaity
Allah ya shiryemu Allah yakaremu daga raunin imani

AishaAlhHusaini
Автор

i salute d second family of Jamila and Presdor..

hauwauadamualkali
Автор

Allah kabarmu qaunar masoyinmu annabi Muhammadu s a w❤❤❤

AishaElmiskin
Автор

My greetings to the beautiful babe ❤❤❤ Asma'u

usmanabdullahieesa
Автор

Don Allah kufadama Jamila Nagudu tamaida jikinta na daa, rama yasata tsufa😢❤❤❤

asiyayero
Автор

Allah sarki baiwar Allah ma'u Allah ya miki sakamako na alkhairi Samira dama ya saketa wlh Dan ba matar zama bace

KhaulatSanikura-okys
Автор

Allah y wadaran kunci irinna wnn film din habaaa

MuhammadMustapha-tlxg
Автор

Se oga Kuma jagora ubangiji Allah yayiwa rayuwa allabrka yakubu MHD

MamanIhasn