GARWASHI SEASON 1, EPISODE 6 ORIGINAL.

preview_player
Показать описание
@Saira Movies @AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED @Maishadda Global Resources @Ali Nuhu tv
@BAKORI TV @ABNUR ENTERTAINMENT @daddy hikima tv
@GIDAN SARAUTA SEASON 2
@LABARINA SEASON 9
@KISHIYATA SEASON 6
@MANYAN MATA
@BARAUNIYAR AMARYA
@DAN JARIDA SEASON 2
@UKU SAU UKU
@AHALI
@UMARNI

#garwashi #movie #ukentertainment #kannywood #hausa
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Wannan yarinyan😂 ce kanwar asamau ce kawai take burgeni yasin me kaunar kanwar asamau yayim8n liking 😂😂😂

adnanabdullmumin
Автор

Nidai wannan figaggiyan kanwar Asma'u i like her vibes. Birgeni take yasin😅

rukayyagambo
Автор

Allahumma Salli Ala Sayyidina Muhammad Wa Ala Aali Muhammad Kama Sallaita Ala Ibrahim Wa Ala Aali Ibrahim Innaka Hamiidun Majiid❤.

Allhamdulillahi
Автор

masha Allah godiya tatabbata ga Allah mahaliccin sammai da qassai ayiwa Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama salati❤

KabirouYaru
Автор

This film is very interesting
Uk ♥️♥️♥️.
But advertise is too much pls.

balaaliedo
Автор

Kai Masha Allah wlh film dinan akwai Dadi g bandariya musamman idan akazo gidansu asma, u😅😅

lawalsahura
Автор

Wannan garwashin har yan kallo yake konawa😂

adamaadam
Автор

Allah Ubangiji yagafarta wa Barry Sele Ameen

A.KwallijrA.Kwallijr
Автор

Wannan HAJJON fa yaseen lumbuײ takewa Lami zakuce na fada muku so take ta gama TATSESU😂😂😂😂😂

FatimaAbubakar-eg
Автор

Allah karabamu da sirikai irin wan nnan

MadinaSani-uliq
Автор

Baban Asma'u wllahi Duniya ne, kowane acting ya iya, Allah ya Kara daukaka baba Rabe Na labarina, washi ya sunan Shi Na gaskiya ne

mohammednassarawa
Автор

Asma’u Allah ya raba mu da irin wanan sanyi yayi yawa 😏

WasilaNuhu-ei
Автор

Baba lami, hajjo da Samira Allah ya kwashe Musu albarka

alkasimturaki
Автор

Masha allah gaskiya muda kaburgeni sosai❤

AbubakarBello-kpkb
Автор

Allah karabamu da toshewar basira irinta Samira ya Allah

_Abeedayobengurucollections
Автор

Wannan kanwar Asma un bala i ce 😂kanajin voice dinta kasan ba tasaba masifa amman i like her fa ❤😂

FaizayahayaSalihu
Автор

Allah wadaran kawa yar shegiya ni shiyasa zuciyata ce kawai kawata wlh bbu wata kawa dazan yarda da ita arayuwata

_Abeedayobengurucollections
Автор

da munada Irin Atika agida da kullum sainataro fada ingudo gida 😂😂😂

abdul-fqnr
Автор

Nifa wannan kawar baba lami ce tafi bani haushi wlh ta iya makirci😅😅

BlkesAbdalrhman
Автор

Gaskiya tallah yayi yawa wlh kuma it’s discouraging har film din yafara pita min arai 😓😓

rahanatubello