Rahma Sadau Ta Sake Fitowa Fim Din India A Karo Na Biyu Wanda Yaja Hankali

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Allah ya shiryeta duniyane, kuma zata tambayeta wataran

albarkacpy
Автор

Allah Ya qara tsare mana imanin mu. Ya shiryar damu baki daya.

maryambalarabe
Автор

ALLAH SHIRYA MU GABADAYA DON SAN MANZO SAW💝💖💘

aminaMuhammad-ld
Автор

Allah ya shiryar da'ita idan tanada rabo, ya shiryar damu baki daya alfarman manzon Allah s.a.w 😢

saudatabdullahi
Автор

Mu Fadi alkhairi kokuma muyi shiru haka manzo s a w yace muyi fatan Allah yshiryemu Baki Daya kowa yanada nasa bangaren

_Abeedayobengurucollections
Автор

Duk waɗanda take yin Film dasu ba fitattun jarumai bane, ƴan drama ne na wasu ƙauyuka a Wannan papa ce kawai Sannan kuma Wallahi sun fita kamun kai da shiga ta kamala.... Kuma ina so jama'a ta sani cewar can daman Rahama bata da tarbiyya, bata da addini, bata da ilimin addini. Sannan tana da gurace guracen tara komatsan duniya.
Allah ka shirye ta ka shirye mu gaba ɗaya. Amin

muhammadtadam
Автор

Da ma Garin banza, a faraufarau din wofi yake karewa! Allah Ya shirya mana zuriya!

scentanity
Автор

Sai angama a ganta a scene 1 Allah ya shoryeta

bbmubarakmubarak
Автор

Ina ruwanku Da ita kowa yayi na gari Dan kansa

BALALAMAZA
Автор

India fa har yanzu batakai Nigeria ba a zahiri, jahilai ne ke tunanin wata tsiya ce india

shehuarc
Автор

Ni mutanenma datake hoto dasu anata zancen tashiga India film banma tapa ganin finafinansu bama🤣🤣

aisharabiu
Автор

Sukansu basu shiga ba wulakanci irin nata ba

asiyayero
Автор

Amman wallahi Bata da hankali was ze aureta dan Allah

SafiyaAbdullahi-rc
Автор

Bonsoir mon amour comment tu vas numéro WhatsApp

LIMANDAOUDA