GIDAN SARAUTA SEASON 3 EPISODE 4

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ

sufisadisu
Автор

❤❤❤❤❤ Masha Allah ❤❤❤❤ayau 2 ga watan nuwamba munsha kallo lafiya ❤❤❤❤ Allah ya bar zumunci yerima Bello 😢😢😢da bintu ba mai iyaku sai Allah 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

MustaphaAbubakar-zq
Автор

Wlh kunyi asara ni banga son d zaisa na bijirewa iyayena ba akan soyayya wlh Allah ya sauwake

AmmunRiyadh
Автор

Wlh yarima yaburge ni .. true love never end

IbrahimAdamu-ej
Автор

Kamar Yadda Allah Yake Juya Dare Zuwa Rana...
Ya Ubangiji Ka juya Damuwarmu Zuwa Farin Ciki🤲🏽

AminuUsaini-pg
Автор

Wllh wannan haukane sarki Baka kyautaba nacire Bello Amma balai finka bane Laifin Ali nuhune nedai Yau ansani daren banza hmmm 😂😂😂😂 ngd Umar m sharif one love ♥️

AbdullahiUsama-yu
Автор

I love this series, Allah ya karawa Annabi daraja❤❤❤

NiimaSaleh
Автор

Hahahah 😂😂😂 Sarki dai Burinsa Bayi Cika ba🙄 Naji Dadin Baya Nin Tsofon Yarima Bello👳 Karfin SoYaYYa ❣️ Ya Rusa Karfin Mulki 👳
Allah Ya Raba Muda Son Zuciya🖤

mahammadmbsdamasak
Автор

nace da soyayyar sumayya da mahmud

da soyyar bintu da bello

wanne ne yafi karfi.

MuhammadBalkyzkabeer-ym
Автор

Gaskiya Bello and bintu sondage a kan basorabowa gaskiya ina yinku wlh salati goma zuwa ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama❤❤❤❤❤

hamzaassoumane
Автор

fatan Alheri masoyinku daga côté d'ivoire ❤❤❤❤❤

BENMHD-sc
Автор

This movie truly bears it's name.. kudos to the makers!

shafaatuahmadgarba
Автор

Ke nan ya Nina Bello Jarumi ya gaji izza da sarauta don basarake Bai San tsoro ba kuma DUK abun da ya tunkara ba gudu ba ja. Da baya.kudos Maishadda global resources

mariyaibrahim
Автор

Everything about this movie looks so real🥰, can’t get tired of watching it… where my Ghana people let gather here❤️🎉

latifaibrahim-zw
Автор

Alhmdllh munagodiya ga allah da yanuna muna wannan Rana mai albarka ❤❤❤

NouraNiger-ue
Автор

Wow very wonderful true Love is life thank you so much for All My actors from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬😘

jabirmuhammad
Автор

Alhamdulillah watching from kabul Afghanistan 🇦🇫

YassB-hk
Автор

Wanda yagane wann plour shine plour su Yaya mujaheer din dr Asiya cikin labarina sauya carpet Kawai akeyi, yamun like😂

NafisaAbdullahi-xl
Автор

Uerima bello ina yinka saboda bintu ba kasa biyaya tayi akan su ba, balle ace kabiye mata kakasa yi musu biyayya kuma in anyi laka ari suma ba don wani abu yasa suke son rabasu don basa son kakin cikin ciroma ne sun kai haka ama sam basa ganin tausa yin ka allah yasa haka shine yafi zama alheri❤ ina yinka yerima bello

HarounaAngo-bt
Автор

Allah ya qara basira Allah ya qara ma Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama da raja

MasoyiMasoyiNaAnnnbi
visit shbcf.ru