GIDAN SARAUTA SEASON 3 EPISODE 2

preview_player
Показать описание
Please SUBSCRIBE to Maishadda Global Resources YouTube channel:

#Maishadda #MaishaddaGlobalResources #kannywood
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Wanda buntu da bello sukeba haushi press like.. amma dai yan iskane bintu da bello wlh assha.😅

faisalumar
Автор

Gidan Sarautan nan Yana caza ni sosai ❤....Muna jira mai shadda .. Allah ka yadda ❤❤❤

MMouslimTV
Автор

Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammadu S. A.W ❤❤❤

Real_Bajiks
Автор

Allah ka haskaka zuciyoyinmu da hasken kabari annabi muhamadu saw

AUTANBEGENAZAFIZafi-xl
Автор

Allah ka karamana son Annabi mahammed s a w

dan.kawu.salisu
Автор

Aljanar mace tana karkashi kafar mijin tane aljanar namji kuma ta gurin iyayen shine sai yabisu sananan zai sameta bacin rai iyayen ka kuma kamar ka batawa Allah ne sanan banda aljanar ma rayuwar ka baza tai albarka ba dan haka kayi kokari kawai ku rabu lfy shine kawai Allah ya sa mugane❤❤❤

AyoushatBoubacarsanda
Автор

Duk wanda yaji dadin tafeeda ya dawo ya mun like 😂😂😂😂oyoyo tafeeda way way wayyyy😅😅😅

PrinceIb_officiel
Автор

Allah ubangiji ya gafarta mana zunuban mu.

surajaWada
Автор

Wanda bintu ke bashi haushi yamin like

Mujahidsafiyanu
Автор

Masha Allah. MAISHADDA FANS COME FORWARD

abubakarbashirmaishadda
Автор

Allahumma salli ala sayyidina Muhamad wa sallim

HabibouDaoura
Автор

Allah yatsinemiki bintoo inji garza ho ho gidan sarauta ko gidan jaraba😂😂😂😂😂😭😭🙆‍♀️

Nanachoo
Автор

Allah ya Kara lafiya da Nisan kwana da daukaka Mai Shadda
wallahi ni masoya kane kulum
Allah ya kare Oga

BAKURAALIMADUBE-od
Автор

Gaskiya tunda nake ganin finafinanka wallahi banta jin dadin kamar wanan ba you break my record wish you all the best your are my best producer from now

kamalidris
Автор

Ku rage talla
Wanda yake tare Dani yamin like ❤

MahBadamassi
Автор

Wannan kuka na bintu naban haushi wlh😂😂😂

zalihayusura
Автор

Watching Live from East African University of Technology, Mogadishu Somalia 🇸🇴🇸🇴

salimbashir
Автор

Allah yasa mu gama Lafiya duniya da lahira, albarkacin manzo Allah S A W

AlkasimSani-jhon
Автор

Duk wanda bello kebawa haushi Yamin like😂😂

moustaphahaladou
Автор

Wai bello don yana dan sarki ba za’a iya saka shege cikin kurkuku ba domin Allah idan baku gyara film din nan ba mutane zasu daina kallo saboda bello da bintu haushi suke ba mutane kowa ya sani a musulunci ance umarnin Allah da manzon Allah ne kawai na gaba da kowa sai na iyaye baya idan ka bisu zaka shiga aljanna amma su duka sun bijire ma iyayen su taya rayuwar su za’a ce zasu ga daidai dole ku gyara wannan kuskuren da kuka yi idan baku da sani ku kara neman sani akan biyayyar iyaye

maryamkabirahmed