GIDAN SARAUTA SEASON 3 EPISODE 7

preview_player
Показать описание
Please SUBSCRIBE to Maishadda Global Resources YouTube channel:

#Maishadda #MaishaddaGlobalResources #kannywood
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Wallahi Rikadawa Ko Wani Acting ka Sakashi Zai Iya is Perfect 😂

Abidal_
Автор

Allah ubangiji ya jikan duk muminai da suka rasu tun daga lokochi annabi Adam har izuwa annabi Muhammadu ( S A W )

hamisumuhammed
Автор

Tafida dey give me joy i swear.chiroki take your flowers abeg

MustaphaLailaTwix
Автор

bintu tayi chiki jama.a gaskiya ..abin sha'awa wallahi

MustafaGali-il
Автор

Allah yasakawa da yarima nayanzu da alkhairi sabo da wannan biyayyar dayakeyiwa mahaifiyarshi, Allah yanunamasa sakamakon wannan biyayyar tashi

JafarMuhammad-pz
Автор

Allah yasa kukoyar da matasa masu sonzuciya sama da bijerewa umarnin iyayensu darasi, dasusan mahimmancin iyaye da iyan uwa dan Allah.

JafarMuhammad-pz
Автор

Macha Allah yayi kyau sosai Allah Ubangiji ya kara Bassira Tafida kana Birgeni sosai

ismailleMahamansani
Автор

Wow 😲 beautiful day bintu tasamu juna biyu kai congratulations 👏🎉

NazeefihdecentHalilieou
Автор

Ba abunda xamuce sede muce MashaAllah Alhamdulillah ❤❤

nanafiddausiibrahimabdulla
Автор

Hakika munyaba da tuban su kaka da mahaifinshi, shikuma tafida Allah yashiryashi da wannan rashin kunyar tashi.

JafarMuhammad-pz
Автор

Allah yasamudace Amen yahayyu yakayyumu Allah yabamu ilemen Al quani Amen Amen

MusaMuhammad-bs
Автор

Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤

Real_Bajiks
Автор

Allah yataimaki yarima bello hakimin dabe❤❤

JamiluYusufmakera
Автор

Macha allah fatan alhéri ga masu chiriya wanan chiri mai suna gidan sarauta da makalata ameen ya allah

YakoubaSayadi-yi
Автор

Alhamdulillah ☝️ Bello and bintu ❤❤❤❤ congratulations 🎉🎉🎉🎉🎉🎉

MustaphaAbubakar-zq
Автор

Allah ya karawa Annabi Muhammad daraja dukkan nà Annabi Yace Amin ✅

musagarba-rl
Автор

Masha allahu film nakyau sosai amma gidan sarauta inba tafida bazai ganuba sbd muna shan dariya😂😂😂😂😅

hajaraummar
Автор

Nidi wankan me dakin gabas yatafi dani Masha allah 😊😊

Mohinmilon-fs
Автор

Kai tafida aragewa nabaya susamu saboda kayi karya da yawa na duniya keaikasakun addua tagema na lahira ninnafadi gaskiya kuimin liket

nuhuusman
Автор

Ina taya masoyan juna murna da samun karuwa🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉Oga Bashir mai shadda lallai kayi abinda muke so ❤❤❤❤ Allah ya kara basira

AhmadSoDahiru
join shbcf.ru