GIDAN SARAUTA SEASON 3 EPISODE 9

preview_player
Показать описание
Please SUBSCRIBE to Maishadda Global Resources YouTube channel:

#Maishadda #MaishaddaGlobalResources #kannywood
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Aslm barkan kuda dare ina Mika taaziya ga El, Maazu Allah ya jikansa da rahama mu tamu intazo Allah, ya sa mu chika da Imani Masha a Allah.

AbubakarAdamu-kv
Автор

Masha Allah Thank God bless for everyone in Knnywood industry Allah Ya Gafartawa Waddada sukariga Mu Gidan Gaskiya

musashuaibu
Автор

Allah yabiyawa kowa bukatunsa na Alkairi duniya da lahira dan alfarmar annabi da alqur, ani

ArabicLessonwithYusuf
Автор

Ameen su maameen allah kakara mana soyaya anabi Muhamadu s a w ❤❤❤

DanzakaraSani-fg
Автор

Ba karya kaka wlh antashi kaina da irin fitowar kaka ya birgeni wlh 👌🏻👌🏻👌🏻👌🏻👌🏻👌🏻👌🏻👍👍👍👍👍

UmmulkhairiLawal
Автор

Masha Allah muna gda Allah qara basira sannan muna miqo saqon Ta'aziyar El Mu'az Allah ya masa Rahama Allah gafarta masa ya kyauta namu zuwan

AsiyaKhalidHussain
Автор

Masha allah
Amman dan allah arage wann tallar tayi yawa
Allah yayi muku jagora

HauwauSulaiman-ul
Автор

Allah ubangiji ya Gafartawa El, muaz da Rahama in tamu tazo Allah ya sa mucika da kyau da Imani

UmarMuhammad-qnmm
Автор

Wane mutumin Tafida I’m really enjoying him, he’s very entertaining person wlh

balaaliedo
Автор

Am here because of Bintu prince Bello n tafida…..

mariajohnpama
Автор

Gaskiya fa'iza tana da matsala, kayita cusa Kai inda ba'asonki .kishin banza

miirajkitchen
Автор

Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka ❤❤

issoufouibrahima-rltb
Автор

Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤

Real_Bajiks
Автор

Kash Allah ya tsaremu da irin wannan son, Allah ka karemu ga bijire ma iyayen mu. Wannan bintu din dai tir

light.of.africa.tv.
Автор

Masha Allah, watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ gsky yaron nan na gidansu KAKA wato NURA abin nashi ya fara yawa Allah yana amsar tubar bayinsa a kowane lkc shima ya kamata ya hakura gsky

Pheenart
Автор

Marasa lafiar mu na gida dana asibiti Allah S, W, T yabasu lafia damu baki daya alfarmar annabi Mohammad S, A, W

KhadeejahAbubakarahmed
Автор

Mashaa Állah💚♥️💜 KAKA😎
Irin Wannan Tuban Akeso 👍 Mutum Ya Koma Ga Allah. Yana Gudun Duniya. Tare da Neman Gyara Barnar sa da Maida Hakkin Wanda Ya Zalunta Abaya. Tare da Yawaita Is'tigufari
Allah Yasa Mu Dace Duniya da Lahira

mahammadmbsdamasak
Автор

Amin Amin Allah yasamu gane gaskiya wannan duniyar bakomai bace Yan, uwana don Allah mudin gatunawa please

SafiyaMuhammadFirstlady
Автор

Thank you very happy binto end price bello

MalamAilmaktab
Автор

Alhamdulilla allah yakarawa annabi darajadadaukaka s a w

زينبمودي-در
join shbcf.ru