LABARINA SEASON 10 EPISODE 8 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ

sufisadisu
Автор

sapina, was right, cause if it was me, i will never let my husband get another wife, but if he is poor, i will be like, boy bye, but if he is rich like mai nasara and the way he loves me, than i will live with him with or without children.

farhajames-ll
Автор

I like safina decision, she is right.

balaaliedo
Автор

Gskyr safina hauka akeyi😏💔ita a dole bata da kishi sannu mar atussaliha 😏
Allah sarki doc.asiya💔💔😢

Cadeejarhtou_S
Автор

Malam aminu saira This issue of Genotype is not an issue for a man and woman that are carriers i.e ss to produce all their children with sickle cell disease if crossing over takes place during meiosis offspring or child has the tendency to copy only one gene from each parent so if crossing over takes place between As and As their is the flowing probability
50%As, 25%AA and 25%ss
So by this all the probability of AL- amin and Maryam to have sickle cell child is 25% please malam aminu saira allow Maryam to give birth to her own babies.thank you.

HamxyIdrees
Автор

Allah sarki Dr asiya tana bani tausayi munajin ddin shirin nan gaskiya baikamata ace Maryam baxata haihu ba kuma aje aykin asiya baiyiba gaskiya kamatayay kawai mujahid yhaqura da ita tunda mahaifiyar shi bataso kamatayay inbata auri mainasara ba to auwwal ykamata ta aura

JamilaJibril-nx
Автор

سبحان الله وبحمده ❤ سبحان الله العظيم ❤

Husa
Автор

❤❤ Masha Allah yayi kyau, saidai kuma aje aikin Dr Asiya IS a bigger problème, kuma ga wajen auren ma mahaifiyar Mujahid tanasan kawo cikas saidai munga yanda za'àkare insha Allah ❤❤munajin dadin shirin nan naku

يعقوبمحمد-نت
Автор

Yes Doctor Asiya was right Allah yasa Zaituna ta zamewa Maryam yar halaq but Maryam yakamata da haihuwa Kuma susami baby Mai cikarkiyar lafiya ya kamata asaka tauhidi a ciki

hafsatkabir
Автор

MR. Director ( Aminu saira) if you are reading this message pls bayan an gama wannan season din me and some other fans zamuso ance kunyi "What IF" episodes koda guda 3 ne.

1. Episode one: mai zai faru da labarin inda ace jamila taci jarabawar mai nasara.
2. Episode two: mai zai faru da mai nasara inda ace maryam taki yarda ta yafe mishi.
3. Episode three: ya labarin sai kasance inda ance IYALAN mai nasara na farko basu mutu bah.

Masu kallo dayawa zasuso susan ya labarin sai kasance idan daya daga cikin wannan abu ukun sun faru a labarin

nuruddeenhamisu
Автор

Wallahi mujahid shashasha ne, duk shi ya gyawu ma doctor asiya wannan abin... Allah ya sa afasa wannan auren

SaaniHarris
Автор

Ya kamata maryam ta haihu tunda ba lallai a samu first ss bah she delivered a healthy children koh zaa samu marasa lafiya wato ss bai wuce guda biyu koh daya also zaa iya mata invitro fertilization tunda he’s a rich man amma zaituna can definitely betrayed her rashin haihuwa ba wasa bane a gidan aure shiyasa mahaifiya maryam taki yadda da auren

HauwaMuhammad-cq
Автор

Safina wannan maganar gaskiya kenan, agefe guda kuma ana dab da fasa Auren Dr Asiya gashi maganar zaituna tayi karfi.Tirkashi

okashaturabiuharuna
Автор

Ni kam why are they talking about the genotype because that’s obviously why he’s marrying again ai

hajarabala
Автор

Nifa nafiso naga ana haska min jamila,

gaddafialiyu
Автор

Maryam hatara kina ta dolé dole Say mijinki yayi aure to ké fah

fatimamaiguizo
Автор

Why is this episode full of complications from each home.

abdullahiusman