LABARINA SEASON 10 EPISODE 2

preview_player
Показать описание
Join this channel to get access to perks:

SUBSCRIBE to Hausa Empire TV YouTube Channel:

--
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

wallahi duk duniya ba'atafayin mutum irin Annabi Muhammad ﷺ ba kuma baza'atafayiba har abada 💔😭💔 allah kara mamu kaunar Annabi Muhammad ﷺ ♥️🤲🥹😭

masoyinannabisaw
Автор

Ya Allah kafa ranta wa Duk zuciyar dake kaunar annabi Muhammad s a w 🤲✨✨👊

MubarakMutaka-dk
Автор

Don Allah wanda yakubu muhammad yafarantawa yamin liking😂❤

farouqsani
Автор

Yakubu muhammad duniya ne😂😂😂😂 tem yakubu aimin like

MuwaddatiAhmad-tfmv
Автор

Mashallah a gaskiya wannan shirin waliyi ne muna jin dadin wannan shiri sosai yanda ya kamata duk bayan sati hikmar da aidiyar karuwa take mashallah
Allah ya kara muku karfin guiwa

idan kai masoyin annabi ne kayi min like.

muhammadbinali.
Автор

TOH!!!
Muje zuwa...
ALLAH ya kaimu next week lafiya da kwanciyan hankali alfarman ANNABI S A W ❤

umarfarooq
Автор

Ya, Allah muntuba Muna tawassuli da kamun kafah da maulanmu masoyimmu Mai cetonmu Muhammadu rrasulullahi s a w kaunarmu abin sonmu akodayaushe abin ambatonmu akullum abin tunawarmu akoda wane lokaci s a w

MoulanaMallamBashir
Автор

Masha Allah
Aminu Saira Allah yakara basira amin🤲sedai akwai gyaran danakeso kuduba game da maganar haihuwar yara sickler yakamata kudunga fadada bincike kafin a yanke hukunci kuna nuna kamar bazaa taba iya haihuwar lafiyayyun yara ba gashi kunsa doctors a harkar amma baasamu wanda yai cikakken bayanin yadda abun yakeba domin yadda abun yake se anhaifi yara 4 ake samun guda daya me larurar wasu susamu 2 amma dawuya ace wai bazaa Haifi lafiyayyu ba yanada kyau kukara bincikawa👏 fatan zaaduba akuma gyara nagode 🙏🙏

MuazatuUmar
Автор

Sallallahu Alaihi wa-ala Alihi Wasallam ❤️, Wannan Gsky ne 👏 ✊, Allah Ya ƙara mana Soyayyarsa 🤲🙏

KabiruSani-colb
Автор

ALLAH kayayemana musibah da muguwar jarabawa albarkachin fiyayyen Halitta S A W Ameen

bellosanimada
Автор

Allah ka karawa annabi Muhammadu s a w daraza

IshaqaAbubakar-wk
Автор

Gaskiya wallahi allah a duk duniyar film na hausa bang kamar labarinaba yana kaima sakon har zuciyta

AishaAminu-nhsr
Автор

Alhamdulillah, Allah show us next week in peace and unity

ZaraMohammed-du
Автор

Muyiwa Annabi Muhammad S-A-W SALATI ﷺ
Kuyi SUBSCRIBE atashata domin samun Wa'azi

naziiru
Автор

Gakiya Malam Aminu tallah yayi yawa wlh. Dan Allah a gyara

AbdulrahamanYahaya-wpmm
Автор

Assalamu Alaikum warahamatullahi wabarakatuhu malam Aminu saira ni aganina malamin nan Amatsayisa na malam yakamata ya bawa mainasara da matarsa shawarar sukama Addu'a suci gaba da zaman Aurensu, ba wai yacigaba da shaida masu lallai zasu haifi msu ciwon sikila ba ya kamata a ganina ya nuna masu mashimmanchin do garo da Allah sukama Addu'a kuma babu Abinda yafi karfin Allah ya chanja shi.

belloismail
Автор

Kaii soyayyar yaya mujahid tayi wallahi 😂😂😂naci dariya shi baya dariya bai iya murmushi ba wayyo ciki dariya doli😂😂😂

maikysale
Автор

Aminu Saira ya kuma Farook zai ce wa Mainasara Dr Asiya tayi ta yiwa Maryam kwatancin gidan su har ta gane, bayan Asiyan ta shiga ta tambayi maryam yaushe tazo kuma bata expecting dinta? A dunga gyara abubuwan. Kuma sannan su Nura sun zo daga Kano ko ruwa da dan Lemo ba a kawo sun sha ba, babu wani alamar an kawo wa baqi abin ci ko abin sha Haba!

asmaumairiga
Автор

Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ

sufisadisu
Автор

Dafarko dai muna qara roqon Allah ya qarawa annabi daraja da masoya dayawa🙏, , sannan malan aminu saira wlh ko da wasa karka kuskura katapi hutu a dede wannan lokacin, muddiin katapi to wlh sai mun Samu babbar masala dakai, duk Wanda yake tare Dani to yayi ma annabi salati🙏

ibrahimlawan