LABARINA Yadda Malam Ya Pashe da kuka YaYi Martani Akan Shirin Labarin series

preview_player
Показать описание
#Gido24tv #Hausa #Bbcnews #Hausafilm #Kannywood #bbchausa #bbc #news #Hausafilm2022 #kano
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

In shaa Allah Lokacin Dena ganin labarina yazo da sauran series danake yazo
Zan Dena da iznin ubangiji na
ALLAH yasa mu dace
Munata asarar lokutan mu a banza

maryammusabashir
Автор

ALLAH yasa mudace Amma ni ban gamsuda duk wannan hujjojin nasuba

AliyuUsman-vx
Автор

😢😢😢Allah yashiryamu, Allah ya yafemana kurakuranmu😢😢😢Astagfirullah

FatimaAliyu-xp
Автор

Allah kakara wa maluman mu lafia da kaifin hankali ya kumasa mu fahimce su game da tafarkin addinin mu ameen

MuhammadUmar-slos
Автор

Allah ya gafarta mana kurakurenmu, yadora mu ahanya dadai, malam Muna godiya da tunatarwa Allah yasaka da mafificin alhairi.

saudatuabdullahi
Автор

Ya Rabbi ka shiryemu baki daya ka yayewa al'ummar musulmi wannan jarabar kallon series din 😢

IsahAdamu-mrpy
Автор

Ina goyon bayanka malan Allah saka da alkhair Ameen

fatimaumar
Автор

Allah ka rabamu da jarabawa na sabon Allah, Allah kasa qarshen mu tai kyau, Allah ka rabamu da bata lokutan mu a banza wajen kwllon abunda bazai amfane mu ba, amin ya hayyu ya qayyum 🤲

maryamsaidu
Автор

Ayihaquri malam nayi abindayafikuka Dan allah

baffaShuaibu-etjt
Автор

ALLAH YASA MU DACE DUNIYA DA LAHIRA😢😢😢😢😢

FatimaMuhammadUsman-ds
Автор

Allah Ka Taimake Mu Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🕋☪️❤️🤲 Allah Ka Tsare Mu Daga Dukkan Sharri Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🕋☪️❤️🤲

MuhammadDanburam
Автор

Allah yashirya mu gabadayan mu, I used to watch labarina before but now I don't.

AffectionateBlueLake-zmln
Автор

Tabbas hakani malam allah. Yakarimu allah yasa mudace ameen

HalimaAbubakar-sp
Автор

Allah yasa mudachee Allah yabiyah mlminmuh da aljannah

KhadijahMuhammadibrahim-xt
Автор

❤❤❤❤
Allah is ship Kara MA Malan daraja

ADAMUBABABajayi-hexw
Автор

Wlh hakanan ne malam, daga yaw in cha Allah na daina kallon film din labari na

OusmaneMamadou-zpbf
Автор

Allah ya saka da alkhair
Wlh hkn Allah yasa mugane

AnasibnSani
Автор

Gaskiyane mallan allah kara lafiya da nissan kwana, ,✅☝️🙏🙏😭😭😭

rabilouamadou
Автор

Wlh ni ban gamsu da duk hujjojin da malaman nan suka kawo ba.
Kamata ya yi bayan sun soki shirin, su kuma fito da alfanun shi .
A ganina ya Fi a rika kallon Dina finan Indiya da Amurka na fasadi da fasikanci.

Wlh bana tare da ku a wannan kaulin. Ban ga abin wannan shiri ba. Hasalima Yana koyar da abubuwa da yawa.

saeedmohammedgumau
Автор

Alhamdu LiLah for this inspiring messages may Allah reward you out noble scholars.hmm not only Labarina but the stupid telenoverlers 24 hours SubhanaLah

Hawa-bv