LABARINA SEASON 9 EPISODE 11

preview_player
Показать описание
Join this channel to get access to perks:

SUBSCRIBE to Hausa Empire TV YouTube Channel:

--
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ

sufisadisu
Автор

Allah muna rokonka daka dawo mana da kasarmu Nigeria chikin hayyachinta.
Dan nabiyin rahamatee 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 🤲 ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

TUNATARWAHAUSATV
Автор

duk mai neman biyan bukata a wajan allah swt allah Ubangiji ya amsa masa alfarmar sayyidina Rasulullah saw kawo mamu zaman lafiya a kasashan'mu 🤲🤲🤲

masoyinannabisaw
Автор

Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam

MurjanatuIlyasubello
Автор

Aminu Saira “Labarina.” It’s truly captivating and showcases his incredible talent as a director of Hausa movies. The storyline, the characters, and the cinematography are all top-notch.

Saira Movies!!!

MrJahwiss
Автор

Malam Aminu dan Allah kada ka mana haka😢indai mujaheed bai auri Asiya ba to dan Allah a bama auwal

suwaibaahmad
Автор

Ya Allah muna rokonka daka gafartawa wa'inda suka rigamu gidan gaskiya, mukuma idan tamu tazo kasa muchika da imani, ka azurtamu da furta kalmar shahada.
AMEEN dan sayyadissadatee 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

TUNATARWAHAUSATV
Автор

Allah yaqara annabi Muhammad S, A, W daraja❤

FatimaYahya-sb
Автор

Gaskiya idan akace maryam baza ta kara haihuwa ba na daina kallon labarina

naimaisah
Автор

Allah yasa annabi muhammad S A W yacecemu yan uwana masoyan annabi maza da mata

Yawale_fulani
Автор

Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤

Real_Bajiks
Автор

LABARINA EPISODE 11 Innan, yakamata Director yabarshi da wahalanda Mainasara yaketa shiga, yakamata ace wannan stage in yasamu peace of mind.Yakamata yanxu da aka gano wannan abarshi ahaka. Already Jamila itada sauran mutane suna prison, so yakamata ace MARYAM tasamu ciki ta haifa kodan cikon Farincikin MAINASARA.Daga wannan angama



Amma baikamata ace bayan wannan matsala kuma still akwai wata tafe ba.Thou sai next week xamuga cigabanshi amma ayanda Ita Nurse in take magana da Dr.ASIYA yana nuna cewa MARYAM tanada wata matsala tadaban wadda itace silar baxata sake daukan wani cikin ba.(Kunga wanna wani tashin hankaline Wanda shi MAINASARA xai fuskanta kuma ayanxu).


Gaskiya wannan abun idan yayi yawa, to Ma'anarshi xata gushe, xaikasance babu mai sha'awan kallan shirin LABARINA.Ayanxu haka wasu sunfara nuna gajiya akan kallon shirin, sakamakon wannan Jan da akemai.

nabilafaruk
Автор

Duk Wanda Keda Wata Damuwa Dake Hanashi Walwala Allah Ka Yaye Masa Alfarman Fiyayyen Halitta

saleemalkalisenior
Автор

Gaskiya a duba lamarin Mai Nasara ace Maryam tanada kwantaccen ciki na yan biyu amma Mai Nasara jarabawar tayi yawa gaskiya

AdamuMuhammad-cn
Автор

Kawai adawo da LABARIN su SUMAYYA da PRESDO shima akai qarshenshi.Inyaso asaka wani labarin.yafi adinga Jan Abu tayadda masu kallo xasu gaji ko suji haushi

nabilafaruk
Автор

Masha Allah Allah yakaramana son annabi Muhammad saw

AbdullahiAliyu-ujym
Автор

Ya Allah kafa ranta wa Duk zuciyar dake kaunar annabi Muhammad s a w 0:33

MubarakMutaka-dk
Автор

a hasashena Jamila zatai sadaukarwa ❤ ubangiji allah yakarawa annabi daraja ❤ love

rabiunura
Автор

Ya Allah ka yaye mana yunwa, ka shirya azzaluman shugabannimmu 🤲

Abdulgunna-wdzv
Автор

To all that are crushing on Dr. Asiya, I want to inform you that, she is getting married in real life on 28th July, 2024. 🙌😊
I say make I update u 😂

derikawu