Unraveled Hearts Movie Hausa Episode 1 Latest Series 2024

preview_player
Показать описание
Unraveled Hearts is a story about a young couple navigating the highs and lows of life.
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Allah Y shiyeku, Amman pls Ku dinga tunawa d lahirarkufa🗣️

KHADIJAMUHAMMADSANI-dlwu
Автор

I don't now why but as I watch this movie all I can see is rahma sadau in that position I feel it will have feel more natural., and bravo to AMINA she tried❤good one👍

AminatdSalihu-tv
Автор

Duk abunda namiji yayi adone Amma intake mache Kuma mahaifiya ubangiji Allah yaganar da ita

ShamsiyyaSani-ssos
Автор

Yakubu hka kake dama 😂😂yakubu kubi duniya a sannu 😂

Sadiyadanmaliki-dt
Автор

Gaskia ba'a tace film dinnan ba sbd hukumar tace finai finai ta Kano bata Lura da film dinnan bane kokuma akwai shafaffu da Mai a kannywood din wlh Ina respecting din yakubu amma wannan film din baiyi ba babu tarbiyya aciki

adamumuhd
Автор

Akwai kura kurai na rashin tarbiya a wannan film din gaskiya

hussainamodibbo
Автор

Agaskiya dole Adam A Zango Yace Kunayimasa rashin Adalci😢 kadubafa kaga wannan uwar yayansace

NEMI_KUDI_DA_WAYARKA
Автор

Wannan film akwai daure Kai innalillahi taba jiki ko.kunya bb😢

abdullahiaisha
Автор

Zango Ka godewa Allah da rabaka da wannan Yar….

uthmansocash
Автор

Allah ya Isa dakika dauki sunan aesha a matsayin sunanki a wanna film din

umaribraheembamalliumar
Автор

Dama Amina uba ai ba mai mutunci bace tirrrr

HadizaSajida
Автор

Allah sarki zango wallahi idan nine koda bamatare wallahi zanji haushi

rabiusmartelmer
Автор

Wlhi yan film baku da hadin kai Adam zango ya saki mata kamar farin ciki kukeyi kuna wani sata tana abin da be dace ba

maryamAliyu-jm
Автор

Wlh idan mijina ne akwai Kura wannan rashin mutumchin haka

ShamsiyyaSani-ssos
Автор

Ae na.my Aisha namesake ku daban kuke.k7dos to u Aisha falke❤

Aminazuthman-tcfj
Автор

I think the lighting should be worked on

saabee
Автор

Ita tururuwa intaso lalacewa fiffike take seta tashi sama hakama ga duk wanda yace nashi be masaba ze ari nawani aladu sunada mahimmanci kwarai kuma su suke nuna samuwar mutum musamman insuka dace da addini kwaikwayon turawannan baze mana kyauba agaba

KhadijahRabiuAliyu
Автор

Allah saiya saka ma Aisha falke…
Ita dashan wahalan film kai da sacewa Kabude YouTube channel to gain views.Wlh kaji tsoron Allah

Sirah_world