Kalli Sabon Iskancin da Rahama Sadau take yi a film din Nollywood..Latest Video

preview_player
Показать описание
Shafin komai da ruwanka, MURYAR HAUSA24 TV munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

PLEASE KUYI SUBSCRIBE ƊIN CHANNEL ƊIN MU NA MURYAR HAUSA24 TV

Burin shafin Muryar Hausa24 TV shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Zamani,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy,Hausa Novels, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a MURYAR HAUSA24 TV a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

PLEASE KUYI SUBSCRIBE ƊIN CHANNEL ƊIN MU

🙏🏻
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

That is good you luk so fantastic but the problem ur having is mood of dress, sometimes ur dressing goes beyond the limit trying to impress ur fans but not realizing that you can earned d anger of Allah. don't let british accent knowledge decieve you rahama, Pls 🙏 try and try to stop such bad dressing.May Almighty Allah guide us through

medicalchannel
Автор

Wannan Laifin iyayen ta ne. Ni fans din ta amma Jahilci ta Yayi yawa 😢Kada ki manta akwai kwanciyar kabari 😭

mmainasaratv
Автор

I wish I can have this rahama as my wife, she deserves to be loved, encouraged and helped and not humiliated.

gsweetz
Автор

Aslm alkm barka rahama sadau da farko namiki fatan alheri amma dan Allah dan annabi ki gira halayanki amma fa kiyi hankuri idan namiki lafi kinjiko kimin gafara kinji

yacoubouassoumana
Автор

ALLAH KASHIRYI BAIWARKA RAHAMA SADAU KADA MUYI ASARARTA

ISAHAKHALAMAI
Автор

kai jama'a ku kyale yarinyar nan! It's da Ubangijinta. Allah yafe mana gaba daya

maryamsuleiman
Автор

Wllh wannan tsinuwar da kk sha, hmmm. Allah ladai yasan karshan kiii

al-adammultisynergycompany
Автор

Tab allah ya shiryeki inme shiyiwa ce in bame shiryuwa bace allah ya yi maganinki

omanadam
Автор

To bayan da zamuce saidai Allah ya shirye ta 🙏🙏

zeinabmaika
Автор

Ya is so beautiful bot hevin is to moo beautiful than what you think doo

ismailahosaine
Автор

Yooo wnan ae mai sauqine ...Ku kalla *tatu*

go_gorgeous_diva
Автор

ALLAH YA TSINEMA WANNAN WAYEWAR TAKI.KI TUBA KAFIN FUSHIN ALLAH YA HAU KANKI.

shamsumusa
Автор

Bloody liar!!! She didn't even kiss him. Na kali movie din, y'all should stop carrying fake news to sell and tarnish people's images. What if she kissed him? It's her life. Stop judging and leave her to God.

tarepeters
Автор

Ai kece wawuyar, kin koma kamar Karya,

shamsumusa
Автор

Allah yashiryeki cikin kafirai mayiya annabi

hauwamuhammad
Автор

A matsayinki na yar musulma yakamata kishanza sana'a kokuma u should only continue with your hausa film that's all

suleimanyakubujauro
Автор

Lok at you my sister you didn't try

ismailahosaine
Автор

Bonsoir Rahama Bankarey kanihodn zangatchafarze hafsatgur ama ke ina dankwalinki

adamouhamadoukoida
Автор

Slm wai innace rayuwartace munafikan banza

shaaibuusman