Rashin lafiyar Jaruma Zulaihat Zeepreety shin da gaske asiri aka yi mata ?

preview_player
Показать описание
Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel

Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.

--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Allah sarki. Allah ya baki lfy, Allah kuma ya kara tsare mu.

saudatmuhammadmuhammad
Автор

Allah sarki tyar uma allah yabaki lfy baki dayammu

zainababubakar
Автор

Yaya UMAR yakamata asamana litafi nagode

khadijaumar
Автор

Awao dama ba gida Jen uwayen su suke zama. Akwai matsala🤔

officialking
Автор

Ayya allah yayayemata don hasken alkur'ani mai girma asma'u sulaiman daga Riyadh

hamodihamodi
Автор

Allah ya bata lpy yasa kuma kaffara ne A gareta

khalidmohammadisah
Автор

Allah ya bata lafiya, amma tace ibrahim mandawari shine baban ta a gidan televison na arwa24 amma kuma naji kunce yar garin zuru ce

rashidayourverybeautifulbe
Автор

Ba a yarda da Allah ba da kaddara ansaba shiga malamai Allah katsaremu da shirka

ramlatinasankinafisatawaal
Автор

Ba a yarda da Allah ba da kaddara ansaba shiga malamai Allah katsaremu da shirka

ramlatinasankinafisatawaal
Автор

Allah yabad Lafiya ameen summa ameen ❤❤❤😭😭😭😭😭

yehyaatikasaleehkawari
Автор

Suyi ta dawkan Qurani Allah ya kawo sawki yatona asirin mutani

MunaAbbas.
Автор

Allah yabaki lfy kuma yakareki daga makiya

barirashuaibu
Автор

Allah yabaki lpia Allah yasa kaffarace ameem amshat daka abuja

amshatdaimond
Автор

Ayya My twin name Allah yabaki lfya Amin

zulaihatwomderful