Nura M Inuwa yayi hannunka mai sanda ga Malamai Sarakuna yan siyasa da mawaka akan abin da ke faruwa

preview_player
Показать описание
Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel

Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.

--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Toh fah anxowajen ammafa maganar ka gaskiyane allah ya kara basira

ااتبنللب
Автор

Gaskiya nura m inuwa yayi magana me kyau da ma ana

ismailtiyagi
Автор

Allah yaqara basira da hikima Abokin tafiya kahuta Nura m iuwa mai dogon zamani

murtalarabo
Автор

inshaaAllah gobe 1 ga watan shauwal.amma meh yasa wasu mutane suke taqaddama Akan axumi guda 1 tak wanda idan kayi bbu xunubi sae tarin lada.wata mae rahma meyasa muke cikin hanxarin muga ya wuce?wannan bashine karon farko bah daxaayi axumi 30 bah.watan da Allah y fifita fiye da kowace wata.kuma watan hutu.wanda bbu ruwanka da saekaci sau 3 arana.amma Kowa kira yakeyi mehyasa akace acikashe yaxama 30 meh yasa baku taba cewa meh yasa baxaa cike ya xama 30 bah alokacin da akeyin 29 haba jamaa wallahi Muji tsoron ubangiji tunda har 29 bar kashe mu bah 1 mah baxae kashemu bah wallahi saedae mu samu lada da Karin lafiya.Allah yasa mudace jamaa.amma idan akwae inda na fada bah daedae bah kuyi hakuri ku yafe min🙏

mrsahmadmuhammoud
Автор

Masha Allah Sarkin mawaka wannan gaskiyane

aminunasiruofficial
Автор

Masha Allahu. Allah ya kara basira tauraro nah.

saudatmuhammadmuhammad
Автор

Asalama alaikum Baraka dawarahaka dafata ayi sallah lafiya

abdulamahaman
Автор

Masha Allah, barkanmu d sallah, Allah yamaimai tamana

fatimamuhammad