Tun ina karama aka kulla maganar aure na da Adam A Zango inji jaruma Asiya Ahmad Me kyau

preview_player
Показать описание
Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel

Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.

--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Allah Sarki duniya adamu kazamo kawai wainiya

shamsudeensani
Автор

K'arya take ana jibi d'aurin aurensu tace ta fasa a shekarar 2015 har a jaridar Aminiya an buga labarin

hauwaausmanjiddarh
Автор

Allah ya kawo mana nagari ya tabbatar Mana da alakirin sa baki daya amiyn

rukayyaauwaljibril
Автор

Aslm. Mlm. Umar. Sannu. Dakokari. Yaibada. Jiyamunjika. Shiru. Waazindaturoma. Saiyau. Yashigo. Allah. Daiyasa lafiya. Amen. Mm. Ummulkar. Tayif

salwammummulkhartayif
Автор

Mai kyau yanxu aurensa kikeso koh mai kikeso🤔

aishaahmed
Автор

يالله هذا رجال ماخلا حريم الدنيا كلهو يحبهم الله يهديك ويصلح بس

hanno
Автор

Allah yasanya alkhari ammn yakamata adinga samana wa azi dan Allah tunda muna watn alfarmane watan albarka

antyrukyuwarmarayu
Автор

Tohh to allah day ya kewta abun haka yaké

habsatoutidjani
Автор

Mai kyau mace iya mace wow 😍 au azumi fa nake ashe 🤭

omarmuaz
Автор

Aslm ramadan mubarak Allah yasa acha ruwa lafia To ka fadi alheri ko kuma kayi chirou 🇳🇪♥️✌

tahiremoussa
Автор

Gaskiya Adamu kayi kokari amma Dan Allah nawa kabiyata dan nasan kwana2 ba ace adam a zango! Adam a zango!! bah😂🤣😂🤣😂🤣😂😋😋😋😊

aminullahbinmusa
Автор

Gaskiya kin hadu dawa wahala indai kinason Adam a z

muhammeduabdullahi
Автор

Wai meyasa aka takurawa A zango d sabgar mata ne?, kowacce tace tanaso kowacce tace yna sonta

zainabaminu
Автор

Toh yanzu asiya me kikeso kice a takaice? Cewar har yanzu kina sonsa Kuma Zaki aureshi? gaskiya Ina baki shawara tin wuri ki kama wani ba Adam a zango ba indai bakiso ki biyo layin su Maryam Yola

fareedaidrees
Автор

Allah yasauwake tom saiyacika alkawari indagaske ankulla alkawarin

sabeerismael
Автор

Wlhy namiki murna dabaki auresaba duk macce tana gurin tayi aure inda xa akare mutuncinta da martabarta miye amfannin macce ta auri namiji irin zango auri saki ga neman mata kowace macce shi kowa yagama sanin halinsa ba sirri arayuwarsa tomiye amfanin auren irinsa

zarahabdullahimarafa