SONE SEASON 2 EPISODE 1

preview_player
Показать описание
### YouTube Description:

Experience the allure of wealth and romance in "Sone Season 2 episode 1 “Follow the story of a powerful, wealthy family known for their financial strength and generosity. They provide loans to those in need and live a life of luxury. 💰🏡 Amidst this opulence, a love story unfolds between a humble driver and the beautiful daughter of the house. 🚗❤️

Can love bridge the gap between different worlds? Discover the answer in this enchanting tale of love and wealth. ✨

---

Don't miss this beautiful story of love and opulence. Subscribe for more captivating tales and hit the notification bell to stay updated on our latest videos. 📺🔔

**Tags:**
#WealthyFamily #LuxuryLifestyle #LoveStory #RomanticDrama #HighSociety #SoneSeason2episode1

Join this channel to get access to perks:
#conference Call #trading #mesotheliomalawfirm Donate Car to Charity California Car Insurance Quotes Utah
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Yan downloading d yan kallo na maraba dashi❤❤🎉🎉

bbjafartv
Автор

Masha Allah naci arzikin annabi kumin like

NAZEER_-_KHAN_-_AA
Автор

Masha Allah
Sone season 2 episode 1
Allah ya taimaka

abubakaraliyu
Автор

Higly welcome back my best series ever😂❤Allah yaqara daukaka sultan film factory🎉😊

AmeenuZainab
Автор

Masha Allahu barkanku dadawowa. A gsky shiyasa duk wahala iyayanka iyayenkane su sunnuna sunfison farin cikin dansu fiye danata. Duk abunda alamin yayi ko fada baimaiba amma sun iyabarin marainiya cikin wani hali sbd son zuciya bakomai akwai allah. Sannan matsalar hausawanmu akan kudi ake wulakantasu kuma harsu nuna kudi yafi dan dasuka haifa mahimmanci. Sbd duniya baban imran ya kure danshi akan wasu sukuma sun kore imran akan farin ciki yayansu wani irin rashin hankaline wannan kuma abunda yake faruwa kenan da gaske yanzun a nuna kudi yafi komai mahimmanci allah yakara basira

hajaraummar
Автор

Masha Allah munyi kewa gaskiya Amman yanxu allhamdulillah Allah yayi jagoranci Ameen 🙏🙏🙏

AnasBala-mlim
Автор

Gaskiya hairana ta birgeni da ta fada wa daddy duk masalolin dake damun ta 👍👍👍

AinalhayatYakubu
Автор

Masha Allah barka da dawowa ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

NataatuYaya
Автор

Gaskiya wannan film ɗin yayi daɗi sosai Allah shi ƙara ɗaukaka dan alfarmar Annabi Muhammad S.A.W

SaminouZabeirouAmadou-bb
Автор

Masha allha watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞

usmanibrahim
Автор

Masha Allah Alhamdulillah alakulli hal sannuku Da Zuwa ❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉Likeit

GumsuMohammed
Автор

Gaskiya sone yy kyau sosai allah Kara basira

DahiruTukur-cg
Автор

Welcome back Kamar Yadda Allah Ya Kara Hadamu Akaro na Biyu Dan Sake Kallon Wannan Kayataccen series din mai Suna Sone Rabbee Yasa Haduwar Nan ta Kasance Mana A, Aljannah Watarana ❤🥹

jamseebabyjamseebaby
Автор

Barka da fatan anyi sallah lafiya ❤❤❤yayi macha ALLAH yo muna tchikin farin tchiki yayi dadi ❤❤❤

AmadouAbdourahamane-bl
Автор

Masha Allah wellcome back Allah ya taimaka Mai gida Sultan

UsmanHaske-hv
Автор

Ghana 🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇬🇭 family I have really missed the best series ❤❤❤

yakubual-hassanibnyussif
Автор

Welcome back all the best nice movie more knowledge n wisdom protection of Allah always

NanaFatimaMusa
Автор

Alhamdullah barkarmu da sake saduwa akaro. Nabiyou Allah samou dace duniya da lahira Allah gadamu agidan aljanna❤❤

AbdullahiMohamed-tc
Автор

Kamar yanda mukadawo da Alhamdulillah Allah yasa mushiga Aljahnan tare

MustaphaNupeblood
Автор

Ur highly welcome back

Ina Makallata tofaaa jira y kare

bbjafartv