SONE Season 2 Day 1

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Fatan alkairi gareka sultan Dan Allah a Saka Mana Dan amanar sultan Wato sani a martaba a Film din SONE ❤❤

KamalBinSaeed
Автор

Aiki yanayin kyu sosai Allah yakara dauka ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉

SagirYunusabangis
Автор

Ina fatan wata Rana na kasance acikin jarumi Kuma shima a bisa jagorancin sultan wannan shine burina

AlabbasMansir-hwkx
Автор

Allah ya temaka
Wlh Muna Jin dadin filmi dinnan na sone
Amma inada roko agurinka
Dan Allah duk rintsi karka samana wannan jarumar
Mai suna diamond zarah
Domin masoyan Shirin sone ba jahilai bane
Nagode

basirusaleh
Автор

Ba dai ka canza rayhanaba gaskiya adawo da ita

SuleimanShamsiya-gz
Автор

gaskia muna jin dadin wanan chirin amah dan allah karda acenza hairana please

oussamarabiou