So Ne | Promo | AREWA24

preview_player
Показать описание
Muna muku albishir da sabon kasaitaccen shirin SO NE, wanda zai fara zuwa muku 5 ga watan december ranar Alhamis da misalin karfe 9:00 na dare akan manhajar #AREWA24ondemand #AREWA24 #Takuce #Sone
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

GASKIYA YAKAMATA ACE ALAMIN SHI ZE AURI HAIRANA

ABUBAKARISIRA-jx
Автор

Sai talla kukeyi Amma ba a kawo muna films

LadidiAdamu-mb
Автор

Gaskiya Sultan banji dadin abinda kayi a cikin wannan Season dinba wlh a lokacin da hairana take gayama cewa batan wannan auren kamata yay kaida kake Santa kanuna mata kaji dadin wannan abu nasan zata tambayeka mene dadili saikace mata tin lokacin da aka hadaki da al Amin naga damuwa a ranki nikuma duk abinda zai bata miki raibana sansa gaskiya koda a gurin baka gaya mata kana santaba tabbas idan taje dagi zatai ta tunanin wannan lamari kuma zata kawo cewa kana santa dan Allah adinga gyara Film 📽️ wlh Muna jin dadin Film 📽️ dinnan kuma ba inda yafi batamin rai a saianan by jibril jibo

jibreensalisu