SONE SEASON 1 EPISODE 1

preview_player
Показать описание
### YouTube Description:

Experience the allure of wealth and romance in "Sone Season 1 Episode 1." Follow the story of a powerful, wealthy family known for their financial strength and generosity. They provide loans to those in need and live a life of luxury. 💰🏡 Amidst this opulence, a love story unfolds between a humble driver and the beautiful daughter of the house. 🚗❤️

Can love bridge the gap between different worlds? Discover the answer in this enchanting tale of love and wealth. ✨

---

Don't miss this beautiful story of love and opulence. Subscribe for more captivating tales and hit the notification bell to stay updated on our latest videos. 📺🔔

**Tags:**
#WealthyFamily #LuxuryLifestyle #LoveStory #RomanticDrama #HighSociety #SoneSeason1Episode1
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Macha Allah wanga série inchallah zey karboua inchallah Allah dey ya teimaka Amine ya rabi

jamilabeydou
Автор

Masha allah abinda na fuskanta a wannan shirin shine hakika duk wanda baya bin umurnin iyayensa hakika yatabka babban kuskure

DemowagueSalifou
Автор

masha Allah Allah ya karabasira albarka cin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama

NouhoumahammaneSarkinArewa
Автор

Wow masha Allah wlh gskyn wannan shirin yayi dadi sosai wlh Allah ya qarabasira

UmarMhmd-pczp
Автор

Masha Allah Gaskiya sultan tayi kyau sosai film dinka kuma abunda na fahimta shine kazama mai Gaskiya a rayuwa kuma kam kuma syyy Gaskiya ce ba wanda ya isah ya cirema so sai allah allah ka kara basira

muhammadbala
Автор

Mashallah Yaya sultan gaskiya film ya illimantar ya fadakar Kuma ya nishadantar Allah Kara basira Allah sa albarka .Allah sa yanda aka fara lfy a gama lfy. Gaskiya film ya dadi sossai Yaya sultan Allah Kara daukaka. Kuma yaya sultan abun dana fahimta a cikin wannan kayataccen film nan shine a rayuwa kazama maigaskiya duk wuya duk dadi saboda watarana zaima anfani koda akan yarankane.kuma na kara tabbatarwa tabbas soyayya gaskiya ne kuma daga allah ne in allah yasa ma soyayyan abu ba wanda ya isa ya cire ma sai shi. Allah kara basira yaya sultan.

YahayaHussaini-doev
Автор

Sai yau nasamu damar kallon shirin sone Amman wllh naji dadin kallon sha musamman yacca akwai mana bayani a farkon film din koma film ya tsaru yacca yakamata ba abinda zamuce sai godiya da fatan alkairi Allah ya daga darajar kamfanin sultan film factory 💪💪💪

Hausabloodtv
Автор

Mâcha Allah alhamdulillahi ❤❤❤❤❤❤❤❤thankiyu😊

AliaboubacarAliaboubacar
Автор

Ma sha Allah alhamdulilah alhamdulilah alhamdulilah Alakullu halin Allah yasa anfara asa à 💖💖

ummisarauniya
Автор

Wlh sultan muna cikin farin ciki ya Allah yanunamuna ranar ❤❤❤

AnasShuaibu-fi
Автор

Agaskiya wannan film mesuna SONE💘💘💘 najidadin shi sosai gaskiya sultan kai makurane 👌👌👌🙏🙏🙏

AdamyunusMuhammad
Автор

Macha Allah muna godiya sosai oga sultane ❤❤❤

HamissZabeirou-of
Автор

Masha allah shiri ba karya yabada citta😊

HAFSATKABEERHAFSATKABEER-chug
Автор

Masha Allah 💯💯💯💯💯💯 ✍️✍️ yayi kyau sosai wallahi ❤❤❤❤ Muna godiya

SanusiUsman-pe
Автор

wow gaskiya mai gida sultan all is the best wlh gaskiya kana qokari sosai
a fina finan ka Allah ya qara daukaka da basira..SO.NE may almighty blessing this movie ❤

Yusufabdullahiauta
Автор

Allah Yakareka Oga Sultan gsky mugani sone yayi kyau sosai Allah ya kara basira❤❤❤❤❤🎉🎉🎉

AddauSaidu-ee
Автор

Masha Allah oga sultan Allah yakawo ranar Muna fatan nasara Allah karabasira

UsmanAli-uz
Автор

Allah yabiya yakara daukaka albarkacin manzan allah

MujaheedYakubu-nstp
Автор

Masha Allah mungode dayin wan nan flm dinnan Allah karabasira

Mustaphakassim-vdpj
Автор

Wow
Aikie yayie kyau, Allah ya kaimu wanie satie lapiya❤❤❤❤❤❤❤❤

shafiuabubakarshaphy