LABARINA SEASON 10 EPISODE 13 KADAN DAGA NA RANAR JUMA’A

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Wonderful akwai kallo gobe idan Allah ya kaimu sbd zaibada cittah

hafsatkabir
Автор

Masha ALLAH umman Maryam wlh duniya ce gara taci ubanta tunda batajin magana 😂

FaizayahayaSalihu
Автор

Duk wannada yake goyan bayan Umman Maryam yadan Namin like 😢

AdduWassi
Автор

اللهم صلى على سيدنا و نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين ❤❤

hassanmuhammadkyari
Автор

Dan Allah drct ace mujahid ya mutu sai muga in gawar sa zata hada da asiya tayi musu auran 🙏🙏🙏

AyoushatBoubacarsanda
Автор

Nifa na gaji da kallon shirin nan na matso naga fresdo pha🎉

MiftahuAdam
Автор

Asalamualaykum ya film wallahi film in ko ya yi❤ dadiy ❤

ikraammuhammad
Автор

Hasiya Dai ta Dage taje ta aure mujahid pls ta Kyle Mai nasara

sabirahmoni
Автор

Asiya batada da hankali. Banga abinda zaita ta dage sai ta auri wanda mamanta bata amince mata kai ba. Ko ba komai biyayya ga iyaye tunba uwa ba ai abu ne mai kyau. Sai kace shine autan maza. Mtsw

nyilahmuyassara
Автор

Aslmalkm abis Fulani wannan bai dashe da kaiba. Don kuwa kanada kaimA ko awaken mallam najeriya

adamuusman
Автор

In ta barshi ma zama yayi zama da kan shi zai nemi aure

mariyayau
Автор

Su safeena har yanzu kenan bata saduda ba?🤦🤦😢..
Gaskia Ummar Dr Asiya kamar ba er cikin ta ba?haba😢😡

mayakihadizadjibo
Автор

Gaskiya Labarina is gradually loosing most of its themes. Malam Saira You have been in one place throughout this season. The development is really meagre.

JigawaTarinAllah
Автор

Wly mamam Dr Asiya batada mutunci Kona wargi

HamissouLakourou
Автор

M. Kumo wlh ka'iya Rubutu Kafimana Ibrähim birniwa

jadawatv
Автор

Har ga Allah maman dr asiya ta kona min rai wlh wannan wace iriya uwa ce wai😒😒😒

AyoushatBoubacarsanda
Автор

Mr director why are you milking the story dan Allah abin yayi yawa and kuma munafirci and conspiracy is too much 🤦🏾‍♂️🤦🏾‍♂️ this slowly turning into those MBC Bollywood series

nuruddeenhamisu
Автор

Gaskiya abun yayi yawa, za'a farayi mn wasa da hankali

MaryamShuaibu-ie
Автор

Ni gaskiya daracta abinda maman asiya tayi ya matukar 6atamin ya zata cin mutucin mai nasara a gabansa kuma kai kai kai da sake wlh baze yiyuba haba

AyoushatBoubacarsanda
Автор

Kwamacala kenan abin fa ya yi yawa har bakin gani

Nasihamha
welcome to shbcf.ru