Mutanen Dubai Maryam yahaya, Minal Ahmad da Momee Gombe

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

masu koya yarbiya kenan. Allah ya kyauta

sadiqadamu
Автор

Innalillahi wa innalillahahirajun Allah shiryamu Yan uwa Muslim

yusufibrahimgirma
Автор

Gsky Allah yshiryeku abinnaku sai qara ta azzara yake mutuwa ake kullun acikinku kuna gani Amman bai isheku ayaa ba, Allah yakyauta

HarunaMansur-nukg
Автор

Subbuhananllh wai nan yayan musilmai ne kuma iyayan ku naraye, ina tarbiya anan duniya na kida maku kuna rawar da baxa allh ya shirya ameen

ZainabZayyan-hq
Автор

Ya Allah ka shirya yasa mu cika da imani

HawwauHafiz
Автор

Allah chiryakou way diyan mousilmine wanan 😢

Soitidada
Автор

Maryam Babu abin juyawar ne naga an tsaya 🚶🚶🚶🚶

abbatiabbati
Автор

Jama'a kuyi alkalanci wai wadannan sune masu fadakarwa a yi koyi dasu, acikin gidajen mu, allah ya shirya

queenzee
Автор

la ilaaillallahu wadannan mesukeso suzama to Allah yakyauta Allah yashiryeku Ashe hips dinnakuma naqaryane ko Allah yatauni asiri yau da akasa Riga da wando😂😂😂

SalamaAbdullahi-vd
Автор

Minal kadai narage da ganinta da mutunci kadan acikinsu dama itama dai ta baras😢Allah kyauta ya shirya mana zuria Dan yaranmu ne abin dubawa

maryammjingi-dz
Автор

Wai ko da zasuje dubai din momi gombe tayi mantuwar hips dinta a jirgi ne😅😅😂i cant find it around her🎉

RUKAYYAMUSTPHA
Автор

Banga Abun burgewa tattare dakuba wlh dukanku ba wacce takai shekara 35 Amma kagansu kamar sun Kai shekara 40 Allah yasa mudache

usmanmuktar
Автор

Masu ilimin ciknku sun fara show. Ku kuma yan gidan Gala sai rawa.😅

BashirShehu-tg
Автор

Allah y shirmana Wai iyayan wasune haka

adamumuhammmad-jq
join shbcf.ru