Jaruma Amal Umar tana murnar birthday dinta kalli zafafan hotunan ta

preview_player
Показать описание
Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel

Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.

--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Masha Allah amal Allah yakaro wasu shekarun masu albarka

najamikoabubakar
Автор

Masha allah allah qara daukaka inamiki fatan alkairi allah ya azurta ki da Miji nagari allah ya albarkaci rayiwar ki kuma Allah sakigama da duniya lfy

jemumer
Автор

masha allah yarinya metarbiya da
alkunya allah Qarashekaru masu albarka

hamisusani
Автор

Masha allah mainal happy birthday to allah ya Karo she karu masu albarka allah ya kara daukaka da basira da hazaka love you so much mainal Umar bay bay

saamislm
Автор

I actually like ur style Amal Allah ya karo shekaru masu Albarka

fatimasalihu
Автор

HBD my sis wish you e best .many years ahead with blessings amin amal umar تبرخلله أحسنلل خلكم

khadijatelahm
Автор

Masha Allah Allah yakara shekaru masu albarka ameen wllh kinyi kyau amal umar 👍

nazeefayarhajiyanazeefayar
Автор

Amal Omar kenan yarinya mekuya Allah yakara basira ina yinki sosai

naziruusman
Автор

Amal Bansa misa kina Burgeniba Love m'y

mbagarimbagari
Автор

I love her life style
Allah yh karo shegaru masu amfani

ummeetijjani
Автор

Masha Allah wakan tayi min sosai me sunan wakan pls

abbasumar
Автор

Allah ya karo miki shekaru masu albarka

salmasaldif