Jaruma Hassana Muhammad tana murnar birthday dinta

preview_player
Показать описание
Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel

Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.

--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

wish u long life and prosperity maryam Allah yasa kifi hakan

hafizahbashir
Автор

Kai Umar mai sanyi gaskiya wakarka akwai tada tsumin soyayya

mubarakadam
Автор

Masha Allah kowa yabi dokar Allah ze zauna lafiya kun huta keda Aisha tsamiya Allah ya tsare🙏

معاذمحمدفرج-لك
Автор

صراع والله الصور حلوا ماشاءالله تبارك الله الله يسعدكم عمريك طويل إن شاءالله أحبك يا حسيناء

محمدالحارثي-ضظ
Автор

Hasana Ina tayaki murnar zagayowar shekara Allah yasa anyi masu albarka ameen happy birthday to you

abdulmalikabdulsalam
Автор

wakokinka suna birgeni umar mai sanyi limamin tsakar gida allah yakara daukaka

hauwauibrahimyunus
Автор

Allah ya kara shekaru masa albarka, bro wakokinka na burgeni Allah yakara basira ya kara daukaka.

Mustapha_ibr
Автор

Masha Allah Allah yakara shekaru masu albarka

nazeefayarhajiyanazeefayar
Автор

ما شاء الله تبارك الله ثم ماشاءالله تبارك الله

fff
Автор

Allah ubanagi ikar shekar4 masu alabarka

habibuibdangatanummahhabib
Автор

Allah ya karo shekaru masu albarka happy birthday sis

salmasaldif
Автор

Allah ya kara shekaru. son waga wakar wa'ita ?

massgoumar