Ayau Jaruma Hadiza Gabon ta cika shekaru 31 cif a duniya kalli kyawawan hotunan birthday din ta

preview_player
Показать описание
Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel

Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.

--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Allah yabaki miji na gari Ameen summa Ameen

sdaflower
Автор

Zainab Hussain masha Allah Allah yatabbatar sarkin waka

hsgsgueyet
Автор

Wish you happy birthday and many more years ahead

bibidahabu
Автор

Aslm allah yakara chekaru masu labarka ameen allah yahadasu nazir da. H😍🥰🇳🇪✌️

tahiremoussa
Автор

Allah yaqaro shekaru masu albarka ybada miji nagari

zainabaminu
Автор

Allah ya karo wasu shekarun masu albarka tare da Miji nagari adizatou

fareedaidrees
Автор

KARYAR BANZA A BAKIZO DUNIYAR BA MA RANNIN HANKALI TSUFA YA BAYYANA SHEKARUN

FxFx-hhde
Автор

Wlh Girman banza kke, kije kiyi aure ki rufawa kanki asiri komai kkai kisamu lada amma kinxo se kwalliyar banza kke kinawa mazan duniya kowane mutum yana kallonki ba lada ko kadan, wlh ina baki shawara kiyi aure ki raya sunnar Annabi domin wannan rayiwar da kke ba me bullewa bace dan na tabbata kinada dubunnan masu son aurenki bakida wwni dalili na rashin aure domin duk abunda ake nema ayi Allah ya baki so dat Allah baze karbi uzurinkiba idan kkaje masa ahaka...

abbatabba
Автор

Wané irin jahiltchi neh wanan? Kay da ke tchéwa tajé zoua auré bakassan da chi auré nouffi neh na allah ba? In lokatchinta ta yayi ko bata so say tayi! Kenan dan allah idan bazou faddi alkheri kou liké baki!

kodjoangel
Автор

Masha allah allah ya albarkaci rayuwar ki🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳

mariamaboubakar
Автор

Allah Ya karama rayuwa albarka Ya tabbatar da auran ku da tsarkin waka

wkjsjshs
Автор

Masha allah yayi kyu allah yabaki miji nagari

waleednoor
Автор

Allah yabaki miji Nagari da duk maineman aure

ummikhalifa