Jaruma Hadiza Gabon da Rahama Sadau sun bayyana damuwar su kan halin da ake ciki

preview_player
Показать описание
Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel

Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.

--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Allah yakawomana dauki badan halinmu ba

sarahpillars
Автор

INNALILLAHI WAINNA ILAYHI RAJIUN ALLAH YA JIKAN SU

MAMARMARYAM
Автор

Nifa yanzu babu ruwana da rahama sadau mahaukaciya

ainaumusa
Автор

Kai kuma ba labarin yan film kake ba?Ina ruwarmu da Rahama sadau ba an koreta ba daga Hausa film ba?

mohammedsurajosuleiman
Автор

Allah y garfatamusa
Ya kuma saka musu

josephdamilare
Автор

Wake ta Rahma Sadau 😏...mudai Allah ya zaunar da kasar mu lafia

safinatibrahim