ALAQA Season 5 Episode 2 with English Subtitle

preview_player
Показать описание
FKD Production Hausa Series ALAQA subtitled in English

Starring : Ramadan Booth, Shamsu Daniya, Bilkisu Abdullahi, Yakubu Mohd, Maryam Booth, Sadiq Ahmad, Zaianab Abdullahi, Zikrullah Abubakar, Ali Nuhu, Lilin Baba, Auwal Isa West, Hadiza Ahmad, Tahir Mohd Fagge, Maryam Yahaya, Fa'iza Abdullahi, Fatima Isa Makamashi, Surayya Aminu, Bashir Mohd and Others.

Produced by
Khalid Yusuf Kherlydo
Jamilu Sani Awayman
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Allah sarki, Allah ya jinkan hajiya Saratu Mama Daso, Allah yai mata rahama. Thank you Sir for keeping the project going.

billzak
Автор

There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ

sufisadisu
Автор

Macha’Allah I’m very happy to watch my favorite series 😘😘😘

YasminaKaranta
Автор

Allah sarki har na tunada hajiya Daso wlh. Allah yajikanta da rahama, amin.🙏😭

musaisa
Автор

❤❤❤ Masha Allah munjidadin wannan shirin Allah ya Kara sarki Ali nuhu bsarira❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉

UmarAminu-tugb
Автор

Maa Shaa Allah yayi kyau sosai Allah ta kara basira Sarki.... ❤️ you guys from Ghana 🇬🇭

ramatuawudurams
Автор

Masha Allah 👍 md Nigeria film corporation sarki Ali nuhu aiki na kyaw, Allah ya kara daukaka, zanyi anfani da wannan dama dun mika ta'aziyan rasuwan mahaifiyar marigayi Ahmad s nuhu, Allah ya jikansu ya gafartamusu yasa Aljannace makomarsu, in tamu tazo Allah yasa mucika da imani 😭😭😭 sorry for the lost.

AbdullahiIbrahimarhafke
Автор

Nifa banga siyama ba yar anty hauwa gaskiya tana burgeni sosai gaskiya ❤❤❤

MuhammadUmar-xuyd
Автор

Masha Allahu film yana kyau sosai allah yajikan mama daso amin

hajaraummar
Автор

Allah sarki rayuwa! Allah ya jikan Saratu Giɗaɗo

muammadbello-rjjn
Автор

Ya Allah ka fara tawa duk zuciyar dake kauna Muhammad s a w

MubarakMutaka-dk
Автор

Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai ❤❤❤

issoufouibrahima-rltb
Автор

Ikon Allah, Allah ya jikan mama daso🤲

misbaououstaze
Автор

Duk Wanda Nauyin Ɗawainiyar Iyali, Iyaye Da Ƴan Uwa Suka Rataya Akansa
Ya Allah! Ka tsaya masa ka bashi yadda zai yi.🤲🙏

FarukShuibu
Автор

Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞

usmanibrahim
Автор

Allah yajikan mama dasou yasata a'aljanna fiddausi bijahi nabiyina (SAW)

AssoumaneSuley-ezec
Автор

My heart breaks in this episode 💔 Allah ya jikan mama daso😢

nanafirdausiharuna
Автор

Ummi abun kuma harda sharri Allahyabi mna hakkinmun

NuraddeenindabawaIndabawa
Автор

Allah ya Kara basira da daukaka Dan annabi muhammadu S A W I'm watching in ibadan Oyo State

SanilawanMohammed
Автор

Dan Allah sarki acire mana wannan maryam yhy din kamar yadda aka cire momy gmb Allah kara basira

kamaladamu