GIDAN SARAUTA SEASON 1 EPISODE 3

preview_player
Показать описание
GIDAN SARAUTA SERIES

An ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA Series

Produced by ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA

Directed by ALI NUHU

Starring
UMAR M SHAREEF
ALI NUHU
DADDY HIKIMA
GARZALI MIKO
RABI'U RIKADAWA
MOMEE GOMBE
AISHA NAJAMU
SULTAN ABDURRAZAK
ZAHRA ALIYU
YAKUBU MUHAMMAD
TEEMA MAKAMASHI
HADIZAN SAIMA
HAJIYA AISHA
MARYAM CTV
YUSUF LAZIO
MT FINISHER
SMALL JEZZY
ADO GWANJA
NURA M INUWA
BASHIR BALA CIROKI
NA KALALA
and others
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Gaskiya tsakani da Allah tallah yayi yawa HB saï kace shirin kishiyata Allah ya kyauta

NafissaBafissa
Автор

Masha allah alhamdulillah nifa nakamu da soyayyar momi gombe wace shawara zaku bani slm ❤️❤️

EnboyAbass-sxbi
Автор

Da'akai dan jaridah jimuke ankashemu Ashe wasa farin girki Allah yakara bashira gidan sarauta duniyane 😂❤

aumarhalimatu
Автор

Nima kasa kallah film din nayyi acikin mutane sabida hawayenda ke zubomin ya allah ka rufa muna asiri duniya da lahira watching from dubai United arabe Emirates Sarki Ali nuhu Allah ya kara basira you're my director you're my actor sarki Ali Nuhu you're the best and the first director

hamzaamuhammad
Автор

Gaskiya naji dadi dan Allah ku aurawa garzali Diyan Ali Nuhu da idan kuka auramai ita sai shirinko yafi shawa❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

issakaOummarou-sfgf
Автор

masha Allahu muna matukar gdy s0sai.... allah yh Kara basirah....

ANTY
Автор

I’ve never shared tears on watching a movie but this is my first time, , what a movie keep it up, , together with ALAQA

rabul-izati
Автор

bintou tayi kokari tareda yarima Allah Qara lfy da Nissan Quana fatan alkairi

ChapiouBoukari
Автор

Wallahi har kuka nayi yayin da take yin bayani akan abinda ya samesu

AbdulAuwal-nyof
Автор

Gaskiyane wannan shirin yahadu sosai yazo da labari mai salo da ilimantarwa alkairin cikin wannan shiri allah yabamu shi ameen allah yataimaka allah yayi jagora fatan nasara ameen masoyinki dan liman funtua 👏👏🙏🙏🙏💖💖

Danliman
Автор

Allah ya kara basira da daukaka shirinnan yayi kyau sosai wallahi Allah yakara dafawa❤❤❤👍

RUKAYYAAMBATORukayyaambato
Автор

Masha Allah muna gdy da wannan qayataccen Shirin Allah ya Kara basira muna tare daku akoda yaushe

kannywoodlatest
Автор

Wayyo duniya wallah I'm watching you from plateau h.mm am crying and kudo's to you all I'm. d national youth leader of national union of butchery works Nigeria u .dis have moved me so much, ,

muhammadal-whanzee
Автор

Wow. I'm so glad to see this series. but i almost cry for it ooo😰😰😫😩😭

UzaifaMusa-vlrl
Автор

Gaskiya me shadda Kai maye ne wlh wlh sai da na zubar da hawaye da na kallo wannan film din 👌👌👌👌

abbahdansaudia
Автор

Gaskiya najima série batasani koukaba se guidan sarauta yanzou gaskiya tayi allah kara basira

issamadala-tw
Автор

A matsayin umar m sharif na yarima kumai Mai ilimi lokacin da zaiyi bayani A makaranta kamata yayi ya fara da Bismillah kokuma sallahma Amman baiyi komaiba sai bayaninsa ya fara yakamata A gyara zuwa gaba

K.u.ktv
Автор

Bantaba zubar da hawaye akan film ba 😢😢 sai yau

LuqmanCaps
Автор

Macha allah gaskiya gidan sarauta duniya ne ❤❤❤

OuseiniOuseini-zy
Автор

Mai martaba Umar M sharif Allah yayima jagora Allah yakara daukaka 🎉❤

limaminewakaniger
visit shbcf.ru