GIDAN SARAUTA SEASON 1 EPISODE 5

preview_player
Показать описание
GIDAN SARAUTA SERIES

An ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA Series

Produced by ABUBAKAR BASHIR MAISHADDA

Directed by ALI NUHU

Starring
UMAR M SHAREEF
ALI NUHU
DADDY HIKIMA
GARZALI MIKO
RABI'U RIKADAWA
MOMEE GOMBE
AISHA NAJAMU
SULTAN ABDURRAZAK
ZAHRA ALIYU
YAKUBU MUHAMMAD
TEEMA MAKAMASHI
HADIZAN SAIMA
HAJIYA AISHA
MARYAM CTV
YUSUF LAZIO
MT FINISHER
SMALL JEZZY
ADO GWANJA
NURA M INUWA
BASHIR BALA CIROKI
NA KALALA
and others
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Yes good thinking Mr mamud I like ur stile, as the way u prooch to prince about the favour that he done to bintu

UsmanIbrahim-vd
Автор

Gsky wannan shiri yana da ma, ana muna gdy sarki Ali King of Hausa music Shareef ❤❤ sultan ❤

SabituKaka
Автор

Macha'allah tabarakallah, allah ya qara basira gaskiya wanan fim yayi sosaï.ada yadda akah shanza fimdin labarina naji saï ahankali amma ayanzu gaskiya fimdin gidan sarauta yayi sosaï, inafatan allah ya qara budi da basira kuma allah ya bada lafiya da kwanciyar hankali 🇳🇪🇱🇾

AllassaneAla
Автор

By lawan darazo daganan jihar bauchi muna daukan darasi daga shirin gidan sarauta Allah yaqara ilimi

lawangarba
Автор

Allah yagara tabbata da allah Kairi allah yagara roufa asiri da kowa har da ni damamana

Aminu-ex
Автор

Masha'a Allah watching from somewhere in the earth 🌎

hussainisanusigusau
Автор

Masha Allah Allah ya karawa annabi daraja

AdamuAbubakar-smdi
Автор

Allahamdoulilah muna godiya mai shadda Allah subhanahu wata'ala ya kara ilimi da basira gaskiya kana sakamu nishadi da farinciki godiya muke

alimibrahimtv
Автор

Ma shaa Allah gsky shirin nan yayi kyau sosai ga darasi aciki ma shaa Allah

mamanhallonsaudiaarabia
Автор

A matsayin mu na masu kallo
Munga kuskure
Bai kamata daga komawa sabon gida ace bintu har tayi fixing gashi ba, a kuma irin yadda ta taso abun yayi wuri

aishagital
Автор

Allah karawa Annabi muhammad sallallahu alaihi wa'alihi wassalam daraja da fadilah da wasilah allahumma amiiin ya rabbi 🤲🏻🤲🏻😢

masoyinannabisaw
Автор

Very good gidan sarauta Yana mugun burgeni

AbdulmlikAhmad
Автор

Masha Allah gidan sarauta yayikyau Allah yasa bazaku yawaita tallaba

HabunaHabu-emri
Автор

Macha allah gidan sarauta yayine allah ya karawa jaruman cikin wannan film fin Bastia ❤❤❤

OuseiniOuseini-zy
Автор

Gaskiya Kun kwafsa sosai a yanayin bintu yanda take me tarbiyya da kamala ace daga samun Dan chanji sai yanayin tarbiyyanta ya canza? Ta fito zikau a gaban yarina babu mayafi Kuma harda Karin gashi ya kamata ace tayi niyyar tashi aanda zaici abinci sai shine zai ce su zauna mana Amma saurin sauyin ta ya nuna a waye take dama. Ga kwalliya ga babu mayafi ga Karin gashi

faidahmaiwada
Автор

Allah sarki rayuwa ❤❤❤gaskiya hirin nan zaiyimaana

وسيلهعباس-ظط
Автор

Gaskiya nayiwa bintu mourna da'ita da babanta Gaskiya gidan sarauta yayi dadi sosai🥰🥰

YayaIsmael
Автор

guidan sarawta is the greatest film in all the films of the years from 2020 to 2023 I love you very much and momy Gombe I love you very much tell your love Aliyu from Ivory Coast and then I wish you good luck to you all

petiteriche
Автор

I really enjoyed this movie very interesting and enducative

mananiawal
Автор

Allah yasa baban bintu ya auri maman haleema kawar bintu

AdamaIbrahim-by
visit shbcf.ru