HALIMATU SEASON 1 EPISODE 13

preview_player
Показать описание
HALIMATU: A GRIPPING HAUSA DRAMA SERIES
Halimatu, a Hausa series dra drama that delves into the complexities of
relationships, family dynamics, and societal pressures. This thoughtprovoking series explores the intricacies of married life, sibling bonds, and
the struggles of women in a patriarchal society.
The series delves into the dynamics between wives and their husbands,
highlighting the compassion and solidarity often found among women. It
emphasizes loyalty to those who offer assistance and examines the
destructive influence of witchcraft and superstition on marriages and
families. A central theme is the societal pressure on men to have male sons,
particularly when they only have female daughters, showcasing the strong
desire for male offspring in some cultural contexts. The narrative likely
portrays the challenges and triumphs faced by Halimatu, her sister
Sa’adatu and thier mother within this intricate web of family relationships
and cultural expectations.
With its engaging storyline, relatable characters, and thought-provoking
themes, Halimatu is a must-watch drama series for anyone interested in
exploring the complexities of human relationships. Join Halimatu on her
journey as she navigates love, loss, and self-discovery in a world filled with
challenges and triumph

CAST

@rikadawa1
@humairatuh
@misha_sulayman
@anas_magu
@real_khadija_osi
@hajrah_makamaa_
@real_cousin
@maryam_hagu_da_dama

CREWS

STORY IDEA
SALIM MAIDU

S/PLAY
FADILA AHMAD

D.O.P
@official_ashir__small

CONTUNITY
@realmahrazhamraz

SOUND ENGINEER
@official_sanabe_sound

SOUND TRACK 1
@salimsmartofficial

SOUND TRACK 2
@official_haiirat_abdullahi

OFFICIAL POSTER
@albasha_design_creation

LIGHT
@ABUBAKARMAZAJE

LOCATION
ALASAN LOCATION

COSTUME
@AMIRCOSTUME

WELFARE
AHMAD NUHU

MAKE UP
ALIYU MAGAJI

CAMERA 1
LABARAN SMALL

PRODUCTION MANAGER
@kabiruyako1

FIRST CUT EDITOR
BIG SHOW

2nd TOCH
Y. SOJA

FINAL TOCH
@abdulaziz_ezet

EX. PRODUC
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Allah sarki rayuwa akwai jarabawa sosai aciki allah, ya allah ka'iyamana...

AbdoulNasserMaradi
Автор

Allah sarki rayuwa 😢 Mahakurci mawadaci. Ya Allah ka yaye mana matsalolin mu🤲 Kuma kasa mufi karfin zukatan mu. Duk abinda ka shuka shi zaka girba Hajjiya LUBA

AishaUmarMusa
Автор

S A W 🥰 Allah yakarakusanci da annabi Muhammadu 😭😭😭😭

RakibYyy-ep
Автор

Dan Allah kar abari wadannan shashashan su ci riba akan Halimatu Allah idan suka mata haka film ya baci mutane da yawa xasu iya daena kallon sa

AsiyaKhalidHussain
Автор

Allah yakawoh saukin rayuwa dai Ameen yahayyu yakayyum

UsmanIbrahim-tv
Автор

Masha sllah Wlh allah yasa su hade kansu yara d iyayensu

HauwauSulaiman-ul
Автор

Kaiii wow Allah yakara basira gaskiya yaufa andauki hankalina akan wannan shirin na yau👍👍

HafizSaidu
Автор

Gaskiya tanne yayi yawa a cikin hirinna tallamma yafi yawa Gaskiya kurage allah yakara basira da daukaka

hajaryunusasaudiya
Автор

machaAllah gaskiya yayi sosai allah yayi jagora 🇳🇪❤️🇳🇬🤝

AdboulDszggrrf
Автор

Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤

yusufrobbentv
Автор

Dan allah kada kuja mana rae idan xaku sakan mana season 2 Dan allah

Fidwahcollectinonandmore
Автор

Idan akayiwa halima Wani abun baxan Kara kallon film dinnan ba wannan AI hauka ne

hauwamustapha
Автор

Macha allah sa'adatu allah bada fafiya ❤❤❤❤❤

BassirouBassirou-rvys
Автор

Inalillahi 😂😂😂😂😂 kaji wani barikin da alhaji ya narkawa luba😂😂😂 ka gudu ka barta aida kunje ka mata bayani😂😂😂😂😂😂😂😂

fateemausmanshuwaree
Автор

Aisha Usman kinaburginesosai dan Allah kimenlakin i love you too kawata❤❤❤🌹🌹🌹

isamuhammad
Автор

Aslm barka mu da Wann lokaci da Fatan kowa ya na cikin ko shin Lafiya Toh inai muku Fatan Alheri Masha Allah gaskiya Wann Films naku ya na da keyu sosai Wlh toh Allah ya sa mu Gama da duniya lafiya Dan dara jar Muhammadu Rasulillah S A W Munna tare in sha allahu rabbi ❤❤❤❤❤

AbdullahiAhmed-js
Автор

Mudai zamuta Addu, a Allah ya karabasira

HydarSulaiman