GM.AI WALLET (VS) PHANTOM WALLET

preview_player
Показать описание
Yanda ake Importing recovery phrase na GM.AI cikin Phantom Solana wallet.
#crypto #tiktok #arewatech #tapswap #tech #tonblockchain #fypシ゚viral #howto #mining #rocket #phantom
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Salam, Alhaji Sadiq Tech please where do you live, is this in Kano or Kaduna? We need your location for our children's future consultation in respect of your crypto currency analysis. Thanks, Abubakar Shata Kaduna.

abubakarshata
Автор

Ma Sha Allah, to amma idan mutum yana da pantom wallet already to ya zai yi yayi connecting.
Nagode

badarumudi
Автор

Mun gode sosai Allah ya Saka da alheri

hauwauabdullahi
Автор

Muna godiya sosai amma yakamata ayi video na wa yanda suke da pantom wallet tun a baya

aminumusa
Автор

Idan kuma Daman mutunci yana da photom wellat?

tasiuMusa-ip
Автор

My own is showing 21 account
What should i do?

AAS-qvhq
Автор

Ammah taya neh xaka yi confirming cewa connecting dinka yyi successful

NuraHaruna-muhz
Автор

Aslm oga nifa banyi importing na da da phantom wallet ba kawai bayan nayi create wallet din sai na copy na seeds phrase din na ajiye fatan ba damuwa ko?

Wakeel_TECH
Автор

Masha Allahu.. please Takwara shin zan IYA importing wallet biyu a phantom Daya? Saboda inada acc biyu neh

abubakarsani
Автор

Oga za'a iya chanza wallet address kuwa idan mutum yayai kuskure

Sunusiyunusa-qg
Автор

Idan kuma kanada account a phantom wallet naka ya za'ayi

ibrahimbukar
Автор

Slm muna matukar karuwa da bayananka Allah yasaka da alkhairi
Don Allah muda mukeda phantom wallet yaya zamuyi connecting?

RukayyaMuhammad-tu
Автор

ASL alikum sir.oga Dan Allah bani number wayanka

TANKOISAH-mr
Автор

To nikuma Ina da phontom wallet danake amfani da ita to yaya zanyi Kenan Allah yakara basira

megatech
Автор

Muda muke da wallet muna fuskantar matsala wajan hada da phantom namu

umarmustaphaabatcha
Автор

Assalamu'alaikum!!!

Ina son saya ton sannan za a sayar da rocket

elnumadigitalnexus
Автор

Idan kana da phantom Wallet Kuma yazakayi

AshiruIbrahim-lqvi
Автор

Don Allah kamana video akan Avacoin Wanda in suje claiming yananuna musu no available claim please

AHMAD-ck-xx
Автор

to mu kuma fa da bamu fara ba a tura mana link pls

umarulfaruq-iq