Dauda Kahutu Rarara - AISHA - Full Audio

preview_player
Показать описание
Music Distributor @CaptainArewa
Lyrics

Kibar Mani Kuka
Aisha
Ai Kibar Mani Kuka
Aisha
Da Baya
Da Baya in
Dan Tina Baya
Rawar Fasa Kwarya
Ba’a Rabani dake Zinariya
Kibar Mishi Kuka
Aisha
Bakida Tamka
Aisha
Bai Iya Komai Inba Tareda keba
Aisha
Kibar Mani Kuka
Aisha
Bakida Tamka
Aisha
Bazai Iya Komai Inba Tareda Keba
Aisha
Aisha
Aisha
Da Kunu Da Kunamaa
Bace Muku Gara Kunuba
Aisha
Da Bala Da Bala'i
Bance Muku Gara Bala ba
Aisha
Da Fate Da Fatanya Bance Muku Gara Fateba
Aisha
Da Are Da Aradu Ba Lallai Gara Areba
Aisha
Dan Wasu Banyi Dasuba
Aisha
Nema Ya Ishe Samu
Aisha
Abin Wasu Gara Abunmu
Aisha
Na'ima Taga Tanimu
Dan Abikin Hoda Aka Nema Zabiya
Aisha
Masu Son Katarar Giwa Kugaya Musu Tamusu Nauyi
Aisha
Tirmi Asaman Murhu kucire masa ya masa Nauyi
Aisha
Ruwan da yakwan randa koda banshaba da sanyi
Aisha
Kyan kyasa kuwa kunsan ba ai Sai masu da koyi
Aisha
Koga kuratandu kwalli Sai da masayi
Aisha
Da yawuce bayi
Aisha
Goyo Sai da majanyi
Aisha
To kuji in haka yayi Indo ce de Mai lakabi Kuma
Aisha
Aisha ita komai nata daban yake
Zakaga kodama wankanta daban yake
Aza kallabi daurin Dan kwallinta da banyake
Kuga sarkoki harma Dan kunnanta daban yake
Hatta ladabi da biyayya tata daban yake
Indodo dake nake
Makiya dada sun sake
Dan Kinbarsu a tsallake
Aishaaaa
Indo
Aisha
Tirmi shadaka

Indo Ai Fadi take a cikin biyu
Dake nace muyi mu biyu
Ashe kina da hali biyu
Su Ai masu gida biyu
Jira nake kiyi yan biyu

Hayya man

Gashi jamila tayi bari
A ranar hajibari
Wai Dan tsuntsu yaga kwari
Yace a harbo yai uzuri
Gyada sarkin sishiri
In muji zaki Sai sukari
Ah Ah haske raya gari
Tattabara Yar alkawari
Ga goron albishiri
Zakuji in kunbani gari
Hayya man
Ariri riya
Aisha
Da Yar sarkar wuya
Aisha
Da gani ba tambaya
Aisha
Ga matatanan warda take mana wanka
Aisha
Na ishe ta turaka na sakamata kuka
Wai Wai Wai Wai
Aisha
Hayya
Wai Wai Wai Wai
Aishaaaa
Indo
Aisha
Nasara miki
Aishaaaa
Indo
Aisha
Tirmi shadaka
Gimbiya mata sun riga sun kyale Miki
Aishaaaa
Indo
Aisha
Tirmi shadaka

Sarauniya mata sun riga sun kyale Miki
Aishaaaa
Indo
Aisha
Tirmi shadaka
Uwargida gani gabanki har naduka Miki
Aishaaaa
Indo
Aisha
Tirmi shadaka

Dan saidake Dan ko nariga nayarje miki
Aisha
Indo
Aisha
Tirmi shadaka

Ah Ah
Garkuwa maza take sanar Dani komai zan Miki
Aishaaaa
Indo
Aisha
Tirmi shadaka

Aisha
Indo
Aisha
Tirmi shadaka
Aisha
Acikin biyu
Aisha
Tirmi shadaka
Aishaaaa
Indo
Aishaaaa
Aisha
Acikin biyu
Aisha By Captain Arewa
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

ALLAH yayi maka albarka, ina jindadin wannan wakar Mallam Rarara, A'isha sunan Mahaifiyata ne, sunan Ma rikiyata ne, sunan Sirikata ne, sunan 'Ya-ta ne, uwa uba kuma sunan Matar fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW ne. ALLAH ya jikan wadanda suka rigamu gidan gaskiya daga cikinsu, ya kuma karawa wadanda suke a raye lafiya da nisan kwana masu amfani, amin 🙏🙏🙏

Jabsabag
Автор

Gaskiya inajin dadin wakar musamman ma Nima Aisha ce

ashfatshuaibu
Автор

💃💃💃💃 Aishaaaa, wakarnan yashiga raina .❤

aishahashim
Автор

Tiktok brought me here. Much love from Ghana

rayanmount
Автор

TikTok brought me here. Much love. I don’t understand Hausa though, I love the song and like Rarara and Arewa. I’m a Gambian

mlfatty
Автор

Masha Allah Allah yakar daukaka da lfy Mai gida rarara sako daga Libya wannan gaskiya tayi sosai 💯💯💯💯

shuaibaushuaibau
Автор

Dauda dama wakar soyyaya kakeyi wlh sbid bana yinka amma wakar ka tayi dadi sausai 🥰🥰🥰kwankwasiyya amana

babangidaabdullahi
Автор

Gaskiya wakannan yayimun dadi Dan Allah kayi na sunan firdausi

firdausikabiru
Автор

Jami'ar mawakan Hausa, Fulatanci, da Yarbanci. Allah yakara basera. Watching from Kafinsoli.

imamimam-wwpq
Автор

Allah yakare ka Rarara❤da❤ gaba da baya dukmaï chéri yakomamaï banakauna makiyika wlh kowanene

massaumaroutuba
Автор

Masha allah yayi dauda kahuta rarara aisha allah ya kara hada kanku🇳🇪

k.b.harouna
Автор

Gaskiya rarara masifane ajan waka wllh sedehassada yaiyawaka wllh masha allhu got rra

mfmd
Автор

Je vous souhaite une très belle carrière professionnelle à vous ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

warimontanaofficiel
Автор

ina wannan bawan Allah da yace RARARA yakasa yima AISHA HUMAIRA waka toh yanzu gashi nan yayi mata tunda yaga abun har amfara yi mai gori

auwalsani
Автор

Masha Allah
Ubangiji Allah Yakarawa Rayuwa Albarka Mamana 🤲

dadinkowatv
Автор

Masha Allah wallahi rana Allah yajarabe dason wakar ka tun asali

injiniyatech
Автор

Rarara legend neh gsky 💪👏👏🥰 inde waka neh gsky ka wuce raini Wllh

ibrahimauwaluabdu
Автор

Allah yakara Nisan kwana rarara❤❤❤❤❤❤❤

zaharadeenabubakar
Автор

Macha Allah .takwara ancha Waka Allah kara basira oga .Allah kawo Ranal auré

AichatouGambo-dneg
Автор

Masha Allah mai gida na kahutu wlh sakon AISHA ya iso kuma tati dadi yadda ya kamata wlh nikma bukana kawai ka aureta Dan wlh ita baxata iya komaiba sai dakai kuma cewata yi baxa daina kukaba sai ka aureta dan wlh itama sonata take haka zalika komai naka dabana yake kuma insha Allah dakai xata samu yan biyu da yadda ya rahamanu kawai aureta ne kawai xai Santa natsuwa da farin cikin a xuciyata plx Dan girman Allah ka daure ka aureta koh xan samun salama a raina dakai ne nake burin humaira ta samu yan biyu xan so info tazama ta biyu a gidan ka

Hassangadam-bqxh