So Na Amana Lyrics Version (Song by Garzali Miko)

preview_player
Показать описание
Subscribe for more!

Lyrics
So na amana, so na amana ne!
idan dai kika barni zakisa naji kunya amman in kika so ne zan rike ke amana ne,
idan dai kaguje ne zakasa naji kunya amman in ka so ni zan rike ka amana ne,
idan nayi fushi taho ka rarrashe ne idan kai haka zuciya ta samu sukuni taho amshi fure na baka mai kyaun launi domin duk a cikin samari kai nai nuni wannan shine sanna din da nai isa nuni a zama na da ni da kai bazanci amana ba

A cikin yan Mata da ke kadai na aminta
mace kyakkyawa mai ado taya zan manta dole ne in miki hidima ma hakan na fahimta ko kwatance in za'ayo a kanke na santa ai irin ki ake wa ado na babbar mota zanyi duk bakin kokari bazan yi karanta ba ahhhh,

Jarumi na maza an buga da kai an barka
tafiyar kaine kan gaba suna bayan ka
kai kazam tilo na kiraka babu kamarka har wani shaukin so nake idan nagan ka
ko cikin bacci ina yawan kiran sunan ka nifa kaine mahadi garen bazanki na furta ba

Ki sani da ke zan zauna,
Aeehh zakaran maza riko hannu na,
Kaman nin mu dani dake kamar an zana,
Aeehh a cikin gidan ka ni zan zauna,
Kece zaki zam uwar ya'yana,
Aure na ni da kai ba zanso a fasa ba,

Ni da kai nagane masu son juna ne,
Masu so su raba dani dake yawane,
Kyale masu fadin hakan kawai zance ne,
Ae a soyayya ta dani dake zane neh,
Rubutun dutse dani da kai kargo ne,

Ni dake ba'a rabamu ko suna so ba zaiyu bah, ba zaiyu bahhh,
Nima bazaiyu bahh,
Da ni da ke ba a raba,
Ni da kai ba a raba,
Da ni da ke ba a raba,
Da ni da kai ba a raba.
Рекомендации по теме
join shbcf.ru