Nida Mijina. kubata shawara

preview_player
Показать описание

Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Subhanallah innalillahi wain ilaihin raji un. Shawarata itace misali ta fara istimina i kenan shawara itace be kamata ku kamamata haya ba saboda in kun kamamata haya Bakusan mai xata dinga ikatawa ba shawarata anan itace kune mamata miji kwaimata aure inba hakaba toh wlh akwai matsala sosai saboda kunsan halin shaawa a wannan age din shaawa bata da control a wannan age ku sata a addua ku nemamata miji da wuri. Allah ya kyauta

DANWASAGLOBALVENTURES
Автор

Subuhanallah 😢
Yazamadole idan takarbi kudin albashinta sai kunemata gidan haya
Wannan shine shawarata

SadisuAttahiru
Автор

Babu alheri ci yi shiru a wanan magana.
Kwangila ce kuke yi ta Bata tarbiyya ga hausawa da musulmai.
Allah shi shirye ki in baki son shirya kuma Allah ya isa

aboubacarmahamane
Автор

Wannan dabbaci ne ya za'a yi ku kwana dayada mace mai shekarun da sunkai 22. Kuma ku ce za ku yi jima'i, duk yadda za ku bai kamata ya kusance ki ta na dakin ba, idan ta tafi wurin aikin ta sai shi ya dawo.

bilalkabir
Автор

Kedai Allah ya tsinewa rayuwar ki Allah yasa k wulakanta a rayuwar ki ynd kike lalata tarbiya alumma

adamsmohdloto
Автор

Karya ne wannan! in ba iskaci ba sai ku dauko yarinya yar 20 yrs a daki daya ko diyar da kula haifa bai dace ku kwana da ita ba.
MI yasa ba zaku kama mata wani wurin ba? Kin Ce da rana tana takura maku Ok da rana Mai gidan ki ya shigo daki sbd rashin kunya sai ta shigo taga MI za'ayi bata iya zama waje?
Shi kanwarshi Ce zai iya yimata magana, ai ba yarinya bace tasan akwai Sunna tsakanin ku to ya kamata ta rinka Jan jiki;
Kin Ce kin San ba barci take ba mi yasa zaku fara alhali idon ta biyu? Ta ya ki gane ba barci take ba har tana sosa kai tana toshe bakinta? MI yasa naji farawa Mai gidan ki ba ya dau mataki?
Sai kin kawo Sirrin ki a social Media? Wai shawarara ba malamai da masu hankaline a unguwar ku? Ko latin ku? Ko garin da kuke? Sai a social
Ki bani amsa zan baki shawara Mai kyau❤❤❤❤

kamaladeenhamisu
Автор

Tindabaya jinkunya dan akuyane mizai hana yahada duka biyu

RabeRabe-rf
Автор

Oubanki yagabzawa ouwarhi jahilla kawaï

AbdulahiMoutaka
Автор

Kiba niita ajiya, awani garine, kokuma ki aurama Babanki ko Wanki ita kowa yahuta. Kalas

AS-Hari
Автор

Kudakata dayin mu amala har sai lokacinda tafita
Kafin tasami albashinta kukama Mata dakin haya

Allah yasa mudacé

YusufsaniMarke
Автор

Amma kema please kifara shiga mekyau dankema kanki abin shaawace

faruqumar
Автор

Shawara itace kawai kusamu ku auradda ita tunda bazaku koreta ba dai, Allah yakawomaku mafita akan hakan

AliyuSulaiman-pymo
Автор

Gsky kawai kukoreta daga gidan kokuma kubata wani daki daban😊

AbdulazizNura-nt
Автор

Kai Wagga fa labarin karuwanchi dai takai wlh Kuma batada miji😂😂😂

ameenubello
Автор

Dake da mijinki bakouda addini shi ya ssa

MoctarmoctarMoctarmoctar
Автор

Wlh iskanci ne litafi take karantawa kukali idanuta sosai

soulpacook
Автор

kaman darana idan xakuya sai ku aiketa waniwuri mainisa har Allah yakawu muku mafita

kabirugaladima
Автор

Sai wani uban gumi kk yi asa AC mana tunda !

shamsuddeenauwal
Автор

Keda bakiji fito duniya fadawa mutanen kinfita iskanci ita nata agida yake

djibrilyusuf
Автор

A haka wai ke matar aurene Allah ya tsare mana yayamu

aishaabas