muryarhausa24.com.ng

preview_player
Показать описание
MURYAR HAUSA24 TV Shafin komai da ruwanka, munayin aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya.

Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa  a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).

KADA KU SAKE A BAKU LABARI 👇👇👇

AL-KUR'ANI MAI GIRMA


ADDU'O'IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM


BAYANI AKAN AZUMI


BAYANI AKAN SALLAH


BAYANI AKAN ZAKKA


BAYANI AKAN TSARKI


BAYANI AKAN RAYUWAR DUNIYA


BOLLYWOOD A YAU


DUNIYAR SOYAYYA


FILIN TUNATARWA DA FADAKARWA


GARAƁASAR KIRA KO HAWA YANAR GIZO-GIZO


KANNYWOOD


ƘIRƘIRARRUN LABARAI


KASUWANCI


KALAMAN SOYAYYA


KALMOMIN HIKIMA


KISSOSHIN ANNABAWA DA SALIHAN BAYIN ALLAH NAGARI


KASASHEN WAJE


KIMIYYA DA FASAHA


LABARI DA DUMI-DUMIN SA


LABARIN WASANNI


LABARIN SOYAYYA


KIWON LAFIYA


SABUWAR DUNIYAR HOTUNA


SAUKE KALAMAN/LABARIN SOYAYYA


TARIHIN DABAN-DABAN


TAMBAYOYIN MUSULUNCI


TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA


WAKOKIN BEGEN ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)


WAKOKIN HAUSA ZALLA


ZAUREN MA'AURATA


MURYAR HAUSA24 TV  Shafi ne da yake ƙunshe da abubuwan da suke da alaƙa da harshen Hausa da Al'ummar Hausa, sannan shafi ne da yake tafiya dai-dai da Zamani da kuma tsarin Gargajiya na Iyaye da Kakanni.

Kada Ku Manta Wannan tashar talabijin ɗin (Gidan Talabijin ne wanda yake tafiyar da ayyukan sa a yanar gizo) bata da alaƙa da wani Ɗan Siyasa ko 'Yar Siyasa an buɗe tane domin ma'abota harshen Hausa ako ina su kasance a faɗin Duniya.

Bamu Amince da tallata wani ko wata 'yar Siyasa ko kuma Ɗan Siyasa a wannan gidan talabijin na yanar Gizo Mai Albarka.

MURYAR HAUSA24 Shafi ne a Yanar Gizo da yake gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla, cikin sa'o'i ashirin da huɗu Dare da Rana (24 Hours) ba tareda kakkautawa ba.



Mungode

Рекомендации по теме