ZALLAR MATA SEASON 1 EPISODE 5 KADAN DAGA NASATI MAI ZUWA

preview_player
Показать описание
ZALLAR MATA Shirine akan wasu tagadiran mata da suke zaman kansu bamai iya fadawa wata taji a cikinsu manya da yaransu
Sannan koda yaushe cikin fada suke darashin zaman lafiya a gidan dasuke zaune
Buguda kari ga sace sace cikin salo da gogewa kubiyumu kukalli chakwakiyar gidan nandai
Ku kallli shirin zallar mata kodan kashe kwarkwatar idonku daganewa kanku wani sabon salon shiri mai dogon zango.
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Masha' Allah aikin ku na nakyau over munayare da ku

isihakmuhammad
welcome to shbcf.ru