Hotunan Maryam Yahaya da Bilkisu Shema da mawakin kudu sun jawo musu cece kuce a kafafen sadarwa

preview_player
Показать описание
Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel

Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.

--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Allah ya kyauta yanxu da xa'ai hira dasu ca xasuyi tsakaninsu da ubangijin sune

عائشهإبراهيم-عك
Автор

Allah ya kyauta dg na gaba ake ganin xurfin ruwa sunga sadau tayi ba adauki mataki kuxo ku gani ba shiya suma suka samu dama da sunga sadau ankoreta tabar film duka basuyi ba suma ya kamata dai a gyara ko dan addini da al adar hausa

hauwaurabo
Автор

Duk Dan film yanataba mache lallai rayuwarmu tanachikin hadari tundamukache kudi ko tahalinkaka wallahi za a mutu ba ayisuba mukomatafarkin koyarwar ubangiji Munemi Duniya da Lahira

aminuqasimu
Автор

Tab gaskiya abin babu tsari komai mutum yashuka shizai girba duniya ba matabbatabace Allah yashiryamana zuriya karamar yarinya Amma tashiga wani yanayi Allah ya kyauta

aminatubaiwarallah
Автор

Wanan bakomi ba ne dan Allah kufadi alheri

mamanenayamma
Автор

Allah kashirya ya shiryardamu baki daya

zahramuhdauwalzahramuhdauw
Автор

Hmmm Allah yasa mudace ubangiji ya shirye mu

maryamabdullahi
Автор

uhmmm waii wann duk waye war ce hk to Allah yaraba Muda wayewa irin wann

mynusaanhanoofi
Автор

Hmm ko dayamu bumuyi mamaki bah dan munsan inda muka ajesu dama

abubakaradm
Автор

Wannan iya abinda duniya takalla kinan hmmmm

aliyuibraheem
Автор

Idan ance suna iskanci su ce basayi, wae hakan waye wa ne

ramlatabdullahi
Автор

Wallahy mutaneh nada tsegumi mi ya shafe su da rawu warsu su ba matan aure ba haka dey kuna shiga cikin abinda bay shafe kuba

safiayahaya
Автор

Wai meyasa Abu kadan ake jira yan film suyi aita magana

nazifaadam
Автор

Dama ai kuskurene kadauki wadannan mutanin kirkine

mansurismailayelwa
Автор

لله يهديهم انا علي بالي اخوها طلع مغني

سارهسلفي-خد