DAN JARIDA SEASON 2 EPISODE 4

preview_player
Показать описание
Please SUBSCRIBE to Maishadda Global Resources YouTube channel:

#Maishadda #MaishaddaGlobalResources #kannywood
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ

sufisadisu
Автор

Ma sha Allah gaskiya ban taba ganin shirin da ya tsaru acikin yaren hausa ba kamar irin wannan Allah ya kara daukaka da basira

NIJARTV-hm
Автор

alhamdulillah masha Allah godiya tatabbata ga Allah mahaliccin sammai da qassai Allah ya kara ma Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam daraja Allah ya sadamu da Annabi s❤ a❤w❤ranar lahira ranar da kowa yake neman taimakonsa da wadanda suke sansa anan duniya da lahira dakuma wadanda basa sansa awannan ranar kowa yake neman taimakonsa Annabi s❤a❤w❤dan gatan Allah Annabi s❤a❤w❤muna sonka yan uwa muso Annabi s❤a❤w❤ dukdadi duk wuyiya 🇳🇪🇳🇬💪👈

KabirouYaru
Автор

Masha Allah gaskiya wannan shrin na dan jarida yayi kyau sosai wallahi munajin dadin kallonshi munayi muku fatan alkairi dafatan nasara allah yayi jagora ameen masoyinku mai burin son zama jarumin film bi izininllahi Dan liman funtua

Danliman
Автор

Thank you so much. I'm watching from lagos, Lekki Phase 1 🎉🎉🎉🎉

HussainiTukur-zmpi
Автор

Mashallah barka mai Shadda ❤❤❤❤🎉🎉 Cameroun dak Garoua

babanguida
Автор

Dadai Naki Inyi Magana But Amma Yanzu Zanyi Magana Saboda Naga Akwai Maganar Da Tadace Inyi, Abba El_mustapha Har Yanzu Bai Taba Hada Abin Nan Na Hannunshiba Wanda Ya gani yamin like👍

Muhd_Sagir
Автор

Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤

yusufrobbentv
Автор

Masha Allah wannan film din yana bani nishadi

LbrHchm-onnq
Автор

Watching from Dar Es Salaam, Tanzania

SALIMOPTICSZARIA
Автор

Ranar alqiyama Bayan kowa yafito daga qabari a cikin rudani shi kuma Mazon Allah damuwar alumar shi yane cewa ina al ummah ta ina al ummata?abin mamaki Allah zai ce dashi S.A.W al ummarkar tayi zina al'ummar tasha giyara subihanallah.shin ko dan wanan yakamata mu kiyayi sabo

dadetamohabibou
Автор

🇸🇦🇳🇪Very good film, love you from Saudi Arabia

bakur_koko
Автор

Masha Allah Watching from Sweden This series gives a lot of lessons we are in a world where love can buy with money

abdallahissouf
Автор

Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤❤❤

YakubouMaliki
Автор

Nagode nawa mechada daganan Espagne 🇪🇸🇪🇸🇪🇸🇪🇸🇪🇸🇪🇸

AminouKarba
Автор

Je vous sie de pû la côte d'ivoire mankono 💕💕💕

OusmaneDjiwa
Автор

Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞

usmanibrahim
Автор

Masha Allah watching frm muscat oman🇴🇲🎉❤😢

JamcyyBabyy
Автор

Masha Allah félicitations ❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

yacoubaBauda
Автор

Very Interesting Movie Mai Shadda keep it up. Watch the movie from Lagos

harunasabo