ALIYA SEASON 3 OFFICIAL TRAILER

preview_player
Показать описание
Shirin ALIYA SEASON 3 zai cigaba da zuwa daga ranar Alhamis 15th ga watan August
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Gaskiya Manu ( Soja Boy) yana burgeni😂❤🎉🇳🇪

Karimoune
Автор

Masha Allah Allah yakaimu munajiransa akwai shagali❤❤❤

AnimaAnima-zi
Автор

Masha Allah yaushe zaku dawo ne dan Allah 😊❤❤🎉🎉😂😂

Nigerbandegida
Автор

Ato gwarade awarkar da aliya hk aita wahala, Allah yanuna mn alhamid dn

MaryamAlhassan-jubq
Автор

Masha' allah welcome back shirin ali

isihakmuhammad
Автор

Nidai ba magana ko sound haka na kalla yaushe zaku dawo

MarimA-pnxd
Автор

kai akwai balai season 3 dinnan
anma banso aka canja me wara ba

AliyuYunusa-ro
Автор

Kuncanza mai awara gaskia baku kyauta ba😢

mubarakdanturai