SAMBISA 2. official video

preview_player
Показать описание
From the palace of super hits movoes. Directed by Abubakar S. Shehu. Produce by Zainab Sambisa. Please SUBSCRIBE to 3sp TV YouTube channel:

#3spTV #ZainabSambisa #Sambisa
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

INA KU KE MASOYA MANZON ALLAH (SAW)?

Yana daga cikin Sunnah yawaita Salati ga Manzonmu kuma mai cetonmu fiyayyan halitta tsira da aminci su tabbata a gareshi a daren Juma'a da Ranar Juma'a.

Mu yawaita salati a gareShi barakallahu feekum🌷

ishaqsalisu
Автор

Masha Allah da nuhu Côte d'Ivoire

nuhushareefshareef
Автор

Masha allah kaskiya waga wakar tayimini dandi Allah ya karabacira Ameen

mammanezanaedouibirahimani
Автор

Ibn Aly from Niger!!
I really really like sambissa 1 and 2...
Waiting for the 3...
😇😇😇😇😇☺☺☺☺😍

ismaelaly
Автор

Creative. Costumes on point. Nice beats. Right characters. 👍🏼👍🏼👍🏼

mustaphaibrahim
Автор

It's a great song your sister from Libya ❤🇱🇾

AliMahWer
Автор

Allah kara basira.
Gaskia tayi sosai!
Cant wait to see Sambisa 3

theislamicmessage
Автор

Allah ya Saka. da alkhari mun gode da nasihar

DijeHabibu
Автор


agaskiya banga laipinka baaa, Dan uwa
Nice 1 we are waiting 4 up coming

muktartajomusa
Автор

waiting baahanaxay hagiiidinkoiimaada❤❤❤❤❤❤❤❤

IbraahimCabdirashiid-ll
Автор

Gaskiya wakokin sunyi, ba laifi,
kuma ga shiri da rawa irinta gargajiya

ibrahimdandare
Автор

Wannan fa bazejeba dama hakura kikai sekace mayya😂😂😂

خالدالحارثي-مط
Автор

Gaskiya na jima banji wakan hausa kaman wannan ba

abdulshallah
Автор

Gaskiya kuna burgeni wllh allah yakara daukaka

yahayaahmadgaro
Автор

One of the best Hausa music videos Kudoss

kamalaliyu
Автор

Gaskiya kuma kokari..
Allah ya biya ku
Ameen!!!

harunausman
Автор

Amazing use of Hausa proverbs...funny and lovely

asmauabdullahitanko
Автор

Salamu alaikum.
Ga wasu shawarwari da zasu amfani Al’ummar hausa fulani:
1. Duk wadda yake ko take yin makaranta to mu maida hanakali wajen samun results masu kyau a koda yaushe, a jami’a ne ko a secondary schools.
2.Wadda yake kasuwanci ya dage wajen tsaftace harkan sa ba tare da tsauwalawa ba ko kuma cin riba (wacce Allah Ya hana).
3.Wadda suke sana’ar hannu su maida hankali su rinka yinta da gaske sai Allah Ya dafa musu.
4.Yanzu ba lokacin bacci bane, arewa ta ko wanne fanni an mana nisa fah.
Shugabanni suji tsoron Allah su mulki mutane da adalchi ba tare da nuna bambanci ba.
5.Mu daina daukowa al’adun turawa muna koyawa yaran mu, wani ma har alfahari yake wai ‘ya’yansa basu iya hausa ba sai turanchi.
6.Mu daina hasada da gaba a tsakanin mu.
7.Mu rinqa mu’amalantar wadanda ba musulmi ba da kyautatawa kamar yadda addini ya tanada. Banda tsangwama.
8.A samu wasu daga cikin mu su rinqa zuwa da kuma yin rayuwa a yankin kudancin Najeriya tunda muma suna zuwa inda muke, ga misali nan a Kano da Kaduna(musamman kaduna inda har mulki ake basu).
9. Mu shiga siyasa da gasken gaske, domin kuwa ta hanyar siyasa zamu ciyar da yankin mu gaba ta fannin noma, kiwo, masana’antu, gine-gine, ilimi, kasuwanci, sufuri, tsaro, bangaren lafiya, bangaren fasaha, da sauran abubuwa.
10.Mu rage dogaro da sauran jihohin kudu ta hanyar bunqasa namu jihohin. Misali zaka mutum wai ba zai yi gida ko company a arewa ba saidai Lagos, to yanzu dan Allah ta yaya zamu ciyar da namj jihohin gaba in muna kinsu?
11.Mu rinqa mutunta malaman mu na addini ta hanyar amfani da nasihohin da suke yi mana.
12. Mu tashi mu nemi ilimi haiqan.
13.Mu daina satar amsa a lokutan jarrabawa, domin wlh wanna yana daga abin da ya kashe yankin mu. Mu dauki satar amsa kamar satar kayan mutane to sai a samu gyara.
14. Mu guji zaman banza, domin wlh babu wadda zai baka in baka tashi ka nema ba, in kuma baka nema ba anan ne zak fara tunanin sata, fashi, ko kidnapping.
15.Mu dauke hankalin mu daga zancen soyayya da wake wake, domin wadannan suna daga cikin abubuwan da suka durqusar mana da kwakwalwar mu wlh. Yaro ko yarinya kananu basu da aiki sai soyayya da waka, ko film din hausa za ai dole sai an saka waka a ciki.
16.Daga karshe kuma muyi riko da Addinin, u na muslinchi, domin kuwa duk abin da na zayyano idan har ba zasu kara mana riko da addini ba to wlh basu da amfani. Allah Ya Halicce mu ne dan mu bauta Masa.
Allah Ya taimake mu baki daya.

malamabba
Автор

Hhhhh ina za ayi biki ba ango😂😂😂😂🤗🇳🇪j'aime bien ce parole

hamsatoudaouda
Автор

This song is soooo sweet, so classic, how i wish i could give it a million thumbs up. Am i the only one that loves thee concept of this song? 😘😘😘😘😘😘👍👍👍👍👍😘

arewatv-hourshausamovies
welcome to shbcf.ru