filmov
tv
Wata sabuwa! Stephanie ta yanke hukunci | AREWA24

Показать описание
Wata sabuwa! Stephanie ta yanke hukunci. Ku kasance da shirin Dadin Kowa An yanka Ta tashi Zangon Na 8 Kashi Na 9 wanda zai zo a gobe da misalin karfe 6:00PM na yamma akan manhajar AREWA24 On Demand kadai, sati biyu kafin ma a haska shi a talabijin. Kar ku bari chakwakiyar nan ta wuce ku! #AREWA24 #Takuce #Dadinkowa #AREWA240nDemand
Комментарии