Ke da Ni Lyrics Video by Dj AB

preview_player
Показать описание
Ke da Ni Lyrics by NorthLyrics

Verse 1
An ce bakida hanci bakida kyau
maganganun jiya daban da na yau
is it because am from the rich and they're from the poor or they are jealous that I love you to the core.
Hmm! Ni dai bani da case suyi ta maganganun su bani da case
It's true banida babes, har wasu suna cewa wai nikam banida taste.
Da na zabe ki saboda ni nasan dolene a zageki amma kada ki bari komai ya dameki
I'll love you kullum a yadda na sameki.
Yeah! just the matter of time komai zai wuce everything will be fine and it's just the matter of time komai zai wuce and we gon bright and shine.

Chorus I
Ni da ke, ke da ni there's nothing they can do ke ke da ni
Ni da ke, ke da ni (2x)

Chorus II
Baku dace ba
Ka kopsa (2x)

Na na toshe kunnuwana (3x)

Verse II
Ance kudi kika gani kika bini
Wasu kuma wai bani da ilimin addini
Nasan kuna fadin hakane don ta kini
So inaso ku bude kunnuwanku don kuji ni
Baku san ta ba, baku san menene yasa nake son ta ba
Baku san ta ba, bai kamata kuna yada karya kan ta ba
Guys stop trying to mess with my intellect
Dakata abun ya fara zama disrespect
if there is no her, there is no me.
Wai shin kune zaku zauna da ita ko ni?
Honey, Darling, Sweety na
All day, everyday cutie na
Madara, Sugar, green tea na
so babu mai raba ni da habibty na

Chorus
Ni da ke, ke da ni there's nothing they can do ke ke da ni
Ni da ke, ke da ni (2x)

Baku dace ba
Ka kopsa (2x)

Na na toshe kunnuwana (3x)
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

I always love dis song because when ever u are rich and ur wife is not beauty people will start saying bad things about u guy but dj ab ka birgeni da wannan wakar sbd masu sa ido allah ya karo basira ameen

khadijashuaibu