MANYAN MATA SEASON 4 EPISODE 9

preview_player
Показать описание
Y4KX9BDVTJLWOKCJ
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Duk wanda yake jin haushin ya kaka yayi min like

saiduyusuf
Автор

Yasin Yauma gidan malam Sani Awai Nefa 😂

jamilahmidiris
Автор

Wanda yakejin haushin Yakaka yamin like 😢😢

SalamatuBulama-lwue
Автор

Barkanmu da Shan ruwa
Allah ya amsa ibadunmu ❤

IlhamNaseer
Автор

Manyan Mata, tunda daga na farko har na yau duk sati baya wuce ni, amma fa yanzu gaskiya tunda bana ganin Jaruma ta na fara delaying wajan daukoshi, wato Hadiza Gabon, Don Allah kuce mata ta dawo, We really missed her

hafizusmanmk
Автор

Am a Cristian i was following this program from the beginning till now and i have never missed any episode from it.

minchieraga
Автор

This movie has alot of lessons in it.. Alhamdulilah and it makes one to remember Allah always please don't keep us waiting on the next episode ❤😅

hajiafatash
Автор

Don Allah tun da Halin wannan ya kakan na asali ya bayyana ya kamata Ya'u ya sallame ta.

Zeearabee
Автор

Barkan mu da shan ruwa, May Allah accept our fast

zainababubakaryusuf
Автор

Abu Na Farko Wai hi gidan malan sani baya rabuwa da wuta.
Abu na biyu dai dai gwargwado Allah wadaran ya kaka.
Abu na uku wanda yaji daɗin dukan wannan sumbukar yamin like 😂😂

AnasMaigaree
Автор

Ya kaka tana cin min rai wallahi tana kona min rai

najuwa
Автор

A yi wa annabi Muhammad saw salati goma❤❤❤❤

aliyuhaidar
Автор

Duk wanda Garba yabawa tausayi kuma ya bashi dariya😂 yamin like

FatimaIbrahim-vj
Автор

Duk Wanda yaji dadin dukan da a kayiwa matan nan ya xo nan muyi dariya😂😂😂gaskiya episode in nan yayi dadi

KhadijahMahmud-ky
Автор

Ya kamata a sami irin wannan qungiyar a zahiri gaskiya

farukbaure
Автор

Nifa GIDAN MLM sadii ne yake burgeni😂😂😂😂

MamanRamlat-lg
Автор

Gaskiya ne da hausawa suke cewa ba sakasan asalin halin mutum ba saika zauna dashi zawon lokaci 🤔 uhum su yakaka manya 😅

AmeenaMeenat
Автор

Masha Allah Watching live and direct from Sabha libya 🇱🇾
GOD BLESS NIGERIA 🇳🇬
GOD BLESS AFRICA 🌍🤲🇳🇬🤞🇱🇾
RAMADAN MUBARAQ 🌙

abdulwaheedibrahim
Автор

Duk ta kare karshe ya'u sai ya saki ya kaka, sannan kuma karshe ya Auri Momee Gombe.

Well is Allowed ❤

buharihassan
Автор

Wllh Naji dadin Dukan Da akayiwa uwani😂😂😂😂

UmmuAhmad-jo
visit shbcf.ru