Dadin Kowa | Zango Na 7 | 'Yan Biyu!

preview_player
Показать описание
Shirin nan naku mai farin jini wato Dadin Kowa Anyanka Tatashi zango na 7 zai dawo muku da ingattaccen labari, hadi da sabbin fuskoki wanda zasu taka rawar gani, wanda zai zo muku a 20 ga watan satumba akan manhajar #AREWA24OnDemand kadai,sati biyu kafin ma a haska shi a talabijin.Kar ku bari chakwakiyar nan ta wuce ku! #AREWA24 #Takuce #Dadinkowa #Dadinkowazangona7 #arewa #North #Hausa
Рекомендации по теме
Комментарии
Автор

Madalla yan biyu!!!❤ I so much love identical twins!!! God is great!!!

MalamaMalam-spei
Автор

Wallahi baku kyauta ba da kundena sa Dadin kowa a. Youtube 😢😢😢😢

AbdouMaiga-ms
Автор

Slm Allah taimaka .Yaushe za afara haskawa

GMBcomedian